Romantic Hausa Novels

Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_Bare_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 63 of 81

*ÆŠAN MAJALISSA*
*RABON WANI*
*H A S K E*
*DA IZZATA*
*KOBA SO*

_Kai dagajin sunan kasan seda aka zauna aka baje basira wajan tsarasu kedai/kadai hanzarta ka sayi dukkan waɗannan daɗaɗan littattafan cikin farashi mai sauƙi wanda a yanzu suka haɗe complt document, idan ɗaya kikeso naira 300 idan kuma dukkan biyar ɗin kike so naira 1000, kedai hanzarta neman wannan numbern domin kibiya ki samesu a ɓagas 08142105218_
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *84*

Azabar tsoronshi ne yake ratsa ilahirin dukkan sassan jikinta wanda shiya hana ta ɗagowa bare ta duba shi sema wani irin rawar jiki data kuma tsintar kanta acikinshi, ruwan hawaye kamar famfo shike ƙara gudu a saman fuskarta, Sosai zafin numfashin sa yake ratsa ilahirin fatar jikinta,Wata irin nutsuwa yakeji acikin jikinshi ayayin dayake kuma mannewa da jikinta kamar mayen ƙarfe sabida ta hakane kaɗai ze samu salama a irin yanayin dayake ciki wanda ko kaɗan bai son ya fiye zaƙewa sabida gudun abin kunya kada ammi tazo ta tararsu a haka.
Acikin zuciyarta take mamakin wannan addu'a tasa mai tsayice lallai ta ƙone dayawa tunda taga har yanzu bai ɗagoba, gakuma tsoron faɗanshi ya hanata ta ɗago bare ta buɗe idanun nata taga halin dayake ciki.
Gaba ɗaya tattarota yayi ya zubeta acikin jikinshi hannunshi na rawa ya riƙo west ɗinta irin riƙon tsaurin nan sosai kamar ze ɓalle matashi.
Rintse idanunta take tana cije bakinta sabida tsananin zafin azabar da ƙugun nata ke mata gakuma tsoronshi baze barta tai ihu ba, wani irin sassanyan ƙamshin turarenshi ke faman kai komo acikin hancinta wanda bada ban zafin da ƙugun nata ke mata ba, da zata iya cewa bata taɓajin daɗin turare kamar wannan nashi ɗinba.
Rungumeta yayi acikin jikinshi inda shikuma ya zube daɓas ya zauna yana mai ƙara riƙeta sosai ajikinshi yanajin ta hakanne kaɗai ze sami sukuni acikin gangar jikinshi sabida yadda sirrinshi ke faman dokawa kamar zata ɓalle ta fita daga jikinshi a iya tasowarshi tunda ya mallaki hankalin kanshi bai taɓa jin yanayin sa yay mugun taduwa kamar wannan ba.
Tarairayota yay zuwa jikinshi sosai tare da kwantar da kanta a saman cinyarshi inda ya baiwa tawul din dake jikinta damar ƙarasa fita baki ɗaya cikin wani irin yanayi ya birkita ta ya janyo cinyarta mai ƙunar ya ɗora bakinshi adai dai saitin dayaga turuwar jan, yana mai hura mata sassanyar iskar cikin bakinsa kaɗan kaɗan, yana ɗan shafo wajan da ɗayan hannunshi ahankali ahankali, tsabar kaɗuwa da wannan baƙon lamarin ya sanya Bebi ƙara gudun kukanta tanajin tsananin fargaba acikin zuciyarta wannan dalilin yasa hannunta yana rawa ta janyo tawul ɗinta ta rufe jikinta har zuwa wajan kansa inda ya ɗora bakin nashi akai.
Cikin wata irin kasalalliyar murya wadda tagama nisa cikin shauki ya furta.
"Kiyi haƙuri na kusan ƙarashe miki pls ɗan ƙara buɗan wajan".
Batare dayasan hakan ya fitaba yake kuma tallafar ƙafarta yana kuma cusa kansa a wajan ƙunar yana mamula yana hurawa kamar ze cinye mata cinya.
"Dan Allah ka bari hakannan nadaina jin zafin dan Allah kabarni haka".
TafaÉ—a tana kukan da sautinshi ya fito fili.
Ɗagota yay gaba ɗaya ya ɗora a kirjinshi tare da ɗora lip' ɗinshi adaidai saman goshinta ya summaba ya kuma gangarowa dai dai saman tsinin hancinta ya summaba ya kuma gangarowa dashi tsakiyar lip's ɗinta yaɗan tsotsa kaɗan kafin ya zura harshen nasa gaba ɗaya cikin laɓɓan nata ya haɗe dana tan ya gamesu waje ɗaya ya soma tsotsa kamar ya sami alewa mai tsananin daɗi.
Hannunshi ya ɗora atsakiyar gadon bayanta wanda yake wayam ba riga yana shafa dai dai kurmin wajan har zuwa ƙarshen gadon bayanta. cikin mayata da kwaɗayi, baki ɗaya yagama shagala da abinda yake matan tunda yake baitaɓa haɗa baki da ɗiya mace ba, ko dija ranar farkonsu bai gigin kissing ɗinta ba, shiyasa yau dayaji shi a irin wannan yanayi se notikan dake kansa suke kokarin suncewa, bare kuma mai gayya mai aiki hajiya Bebi wadda gaba ɗaya takejinta a wani irin yanayi numfashinta yana up and down kamar ze fice ajikinta idan banda tsananin rawa babu abinda jikinta ke mata, yajima yana juya harshensa cikin nata bakin kafin yaji yes ya ɗan sami nutsuwa kaɗan.
Turata yay tayi baya inda ya sami damar ɗora kanshi a tsakiyar kirjinta yana sakin ajiyar zuciya kamar ƙaramin yaro, yanajin yadda zuciyarta take dokawa tana bugawa kamar zata faso, jinshi cikin wani yanayi mai daɗin gaske, baiƙi ya zauna tsayin rayuwarshi ahakan ba domin hakan ze ƙara masa farin ciki ɗan gaske.
Tsahon mintuna goma suna manne da junansu kafin daga baya ya zareta daga jikinshi ya ɗago jajayen idanunshi waɗanda sukai kamar gaushin wuta ya zuba matasu yana kallon yadda tai ƙasa da kanta taƙi ɗagowa sam, tana faman haɗe hannayenta waje ɗaya kamar mai neman gafara, tsirawa kirjinta idanu yay yana kallonsu waɗanda suke a bayyane cikin idanunshi, har wani luuuuu yakeji a gaɓoɓinshi sabida tsabar kaɗuwar dayay da halittar tata tabbas babu makusa a wajan.
Ƙara kai kanshi yay wajan ya mannawa guda kiss cikin sauri ya miƙe jikinshi na rawa yabar ɗakin batare daya shirya hakan ba.

Baya tayi ta kwanta a gefen carpet ɗin ɗakin tana mayar da azababbiyar ajiyar zuciya mai tsananin ƙarfi hawayen idanunta ne yaƙara gudu, tunda take bata taɓa jin yanayi kamar wannanba, bata taɓa jin abu makamancin wanda yay mata a yanzun ba, tome hakan yake nufi? zafin da ƙwaƙwalwarta tayi yahanata lissafa yanayin datake jiki.
Face tsintar kanta datayi cikin wata irin nutsuwa tare da sanyin jiki, a matuƙar wahale ta miƙe gaban madubin ɗakin taje ta tsaya ta yagi tissue'n data gani a gefen madubin kusa da kayan kwalliya, ta goge hawayen daya ɓata mata fuskarta, sannan ta ɗauki mai ta shafa gaban gadon ta koma tare da ɗaga kayan da ammin tace ta aje mata, doguwar rigar after dress ce sedai ita gabanta a rufe ike sannan kuma tana da kauri jikinta tamkar karen muski, jace mai adon duwatsu masu ruwan gwal, agabansu, se mayafinta madai-daici shima ja, se kayan undies waɗanda suke acikin ledarsu daga gani sabbine.
Sakasu tai ajikinta kamar angwada da ita, cif da cif kayan sukai mata warware doguwar rigar tai ta saka acikin jikinta.
Gaban madubi ta ƙarasa tare da mayafin a hannunta.
"Masha Allah tabarakallah amman nayi kyau".
Tafaɗa tana kallon kanta wato rigar tai mata mugun kyau ba ɗan kaɗan ba, daga sama tai wani irin tattara ta kame kirjin nata tai ɗam, daga ƙasa kuma taɗan saki tawajan cikinta sedai daga baya ta kame hips ɗinta tai ɗam-ɗam domin hatta shatin pant ɗinta seda ya bayyana.
Mayafin ta É—auka ta yafa a saman kanta tare da É—aukar turare ta fesa amman É—an kaÉ—an.
Kana taja kafafunta ta nufi kofar fita hannunta É—aya yana kan cikinta sabida tun É—azu da tasha wannan zumar takejin cikinta yana É—an kartawa kaÉ—an kaÉ—an kamar ciwon mara nason kamata, sekuma jikinta datake jin abu naÉ—an zubo mata kaÉ—an daga ciki.
Kama handle É—in kofar tayi ta buÉ—e ta fita zuwa falon.
Yana daga xaune daga kujerar datai saitin Tv ammi kuma tana daga wadda take kallon kofar É—akin data fito É—in.
Ya zubawa Tv idanu amman a cikin zuciyarsa ba Tv ɗin bace wani tunanin yake daban, musamman a ɗazun daya fito a matuƙar wahale sabida yadda sirrinshi ke ƙoƙarin tona asirinshi inda Allah ma ya rufa masa asiri ammi bata falon lokacin tana can wai kicin tana haɗawa abba break, wannan damar ta kaɗaicin daya samu ita ta ƙara bashi damar zubewa gaban ɗan frij ɗin dake falon hannunshi na rawa ya buɗesa ya ɗauki gorar faro mai sanyi ya kafa a bakinshi yana sha yana ɗan danna ƙasan mararshi da tafin hannunshi har yaɗan sami nutsuwa sannan ya dai daita kansa ya koma saman kujera ya zauna to ahakan ammi tazo ta sameshi koda ta tambayeshi ina Bilkisun seya ɗan shafa kansa kaɗan irin na halin ko in kula ɗinnan sannan yace.
"Inaga kotana ƙarasa shirin ne"
YafaÉ—i hakan batare da sakin fuska ba domin bai son ta gano halin dayake ciki shiyasa ya rufe idanunshi kamar mai bacci tare da fuskantar Tv, wanda a hakan Bebi ta shigo falon ta samesu.
"Kai masha Allahu autata kinyi kyau masha Allah kamar a sureki a gudu a,a wallahi na É—auka kayan nan bazasu maki ba sabida ana hussaina na É—aukar maki ashe dai autar tawa tana da girma kai masha Allah".
Tacan ƙasan idanunshi yake ɗan satar kallonta kaɗan aranshi yana ayyana ai ammi ma ke a iya riga kikaga girman nata, amman a fili seyay kamar bai san ta fito daga ɗakin ba.
Raɓewa tayi daga gefen kujera tana sunƙe kanta a ƙasa tana wasa da yatsun hannunta
"Maza zona miki hoto autata kinyi kyau zan turawa su nusaiba su ga matar Baba Ali kafin suzo zo"
Ammi ta faɗa tana fito dawata azababbiyar waya mai shegen kyau wadda kyanta ya bayyana tsadar kuɗinta ƙarara.
Takowa take zuwa gaban Ammi wadda duk taku ɗaya se kirjinta da hips ɗinta sun kaɗa kamar da gayya, Yana ankare da hakan tsaf, kuma duk takun dazatai ɗin yana dai dai da takun sautin bugun zuciyarsa ne, cikin jarumta ya miƙe batare daya saki fuskarshi ba.
Gabanta yaje ya tsaya wanda yay mata shamaki da isa gaban ammi
"Ke jeki É—auko hijabinki wanda kika cire wani wawan ne ze fita dake da wannan shigar".
Yafaɗa tare dayin kicin-kicin da fuska wadda tasa cikin sauri Bebi ta juya hartana haɗawa da tuntuɓe tayi ɗakin ammin.
Lashe gefen bakinshi yay kamar wani maye tare da bin bayanta da wani munafukin kallon ƙulla yana mai tura hannayenshi cikin aljihun wandonshi ya fito da waya yana dubawa a basance gudun kada ammi ta gano halin daya faɗa.
Harta fito bai bar wajan ba yana kallon yadda ta sinƙe cikin hijabin ɗazun wanda hakan yaji yafiye masa sau dubu.
Juyowa yay gaban ammi yaÉ—an rissuna gabanta.
"Ammi zamu wuce in abba ya fito kice masa na tafi TOKARAWA".
Bebi ma tsugunnawa tayi gaban ammi kamar yadda yay tana mai sada kanta a ƙasa.
"Allah yay muku albarka Allah yasa albarka a zamanku Allah ya tsareku yabaku ikon faranta ma juna, inka samu shigowa zan baka kaya ka tafi mata dasu tunda kaga bamuyi lefe ba, kafin muga zuwa lokacin bikin amina sena haÉ—a da kayan lefenta a ordern nusaiba".
TafaÉ—a tana janyo wata Æ´ar jaka a gefenta rafar kuÉ—ine Æ´an dubu dubu kimani guda uku.
Ta miƙawa Bebi cikin hannunta.
"Niga tawa Æ´ar gudun mawar babu yawa ki sayi koda katin wayane".
Hannun Bebi yayi kaɗan da riƙe irin waɗannan manyan kuɗaɗan dan haka se hannun ya soma rawa.
Cikin azama ya kwashe kuÉ—in a hannunshi tare da kallon ammi
"Nagode ammi Allah ya ƙara buɗi"
yafaÉ—a yana mai tashi tare da kuÉ—in a hannunshi.
Itama Bebin godiya taiwa ammi kana ta miƙe harya fita daga falon da sauri tabi bayansa tana juyawa tana kallon ammi mace mai dattako tare da sanin darajar ɗan adam kenan.
Har ta fita zuwa harabar gidan tare da nufar inda taga ya miƙa...........................

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.