Romantic Hausa Novels

Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_Bare_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 70 of 81

Basu sukaje kasuwar ba se wajan gaf da magariba sanin zezo yasa mai shagon da sukai magana dashi a waya ya dakata, Atare suka fito da shahid suka shiga cikin shagon da kayan masarufi ke jibge a bakinsa kamar zasuyi magana sabida yawa......................
*ASHA WEEK END DA WANNAN*
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *91*

Shiya soma shiga cikin shagon kafin shahid ya bi masa baya,Bakinsa ɗauke da sallama, da sauri mai shagon ya taso gami da basa kujerar ƙarfe ta zama, yana faman dashare mai haƙora.
"Ah yau muna da babban baƙo Alhaji Ali Mai atamfa,ne a shagon namu kai maza kuje ku siyo masu kayan sanyaya maƙoshi".
Mutumin da baze gasa shekarun Aliyun ba ke faÉ—in hakan wanda shine ma mallakin wannan shagon se yaransa dake ciki suna faman haÉ—a ledoji masu uban yawa.
Murmushi Aliyu ya saki yana mai É—aga mai hannu.
"Haba mai shinkafa nifa ba baƙo bane wallahi ahanya nake ma, yawwa kayan abinci nakeso komai da komai seka saman mota ƙarama da zata ɗauka dan Allah kai sauri sekai min total na kuɗin kaimin msg ta watsapp zan maka sending ɗinsu ta account".
YafaÉ—a yana mai duba agogon dake É—aure bisa tsintsiyar hannunshi.
Cikin mintuna da bazasu gaza talatin ba mai shinkafa yadda naji Aliyun ya ambaci sunanshi ya shiga wani ɗaki wanda nake tunanin kamar store ne ya kira wani daga cikin yaransa suka soma fito da buhunan kayan abinci hatta su semo ba,a bari ba katan na indomie shinkafa taliya cous-cous da dukkan wasu kayan sarrafawa domin aci, Shidai shahid sakin baki yayi yana kallon ikon Allah lallai inda ake arziƙi ba,a tsiya, zama da mutumin arziki kuma akwai daɗi a rayuwa, wata ƙwallace tazo mai wadda bai bar kowa ya ganiba ya share kayarsa.
Cikin ƙanƙanin lokaci suka kammala dukkan haɗa kayan abincin daya buƙata aka samo irin ƙurƙurar motar nan ta ɗaukar kaya seda mai shinkafa ya zuba kayan ya biya drivern sannan ya dawo shagon.
Ya miƙawa Aliyu bill ɗin kuɗin dukka acikin wata ƴar takarda.
Sannan sukai musabaha kana ya bar shagon yana ce mai.
"Zakaga saƙo anjima insha Allah nagode"
YafaÉ—a kana ya fita wajan motarsa ya koma inda ya adanata, ya buÉ—e irin É—an akwatin nan na ajiyan cikin mota rafar Æ´an dubu É—aya ya fiddo dasu ya bawa shahid.
"Amsa ka kaiwa umma sekuyi cefane kaje ka zauna kusa da drivern waccan motar kuje gida tare, insha Allah wani satin kaima zanyi kokarin ganin na sama maka school kabar yawon nan na anguwa".
Dariya shahid yay "lah wallahi ban yawon unguwa gawayi nike saidawa fa tunda nai neco".
Murmushi yayi
"To masha Allah, shahid naji daɗin yadda kake neman na kanka baka tsaya ɗaukar na wani ko maula domin abaka ba, sabida dukkan waɗannan suna kawowa mutum ƙasƙanci da raini ka zauna ka nemi guminka komai wuya kaji ƙanina nima ɗinnan daka ganni babu irin wuyar da mahaifinmu bai shaba kafin yazama haka harmu ma mu gajeshi ka ganni nan sena wuni tunanina yaɗauki zafi a office sabida tsabar lissafin shigar kayanmu da fitarsu da sarosu, kada ka yarda ka ɗauki na wani koka zauna cikin abokai marasa aikinyi sabida zama da mutanan banza shike kawo tunanin banza harma a aikata aikin banza kaji ko ƙanina".
Sosai shahid yaji daɗin nasihar da Aliyu yay masa sabida tunda yake baitaɓa zama da wanda ya zauna yay masa faɗa kamar haka ba.
"Nagode yaya Aliyu insha Allahu zanyi aiki da nasihar ka"
Buɗe motarshi yake ƙoƙarin yi sannan ya juyo.
"Zan duba takaddun naka zaka koma school insha Allahu tun yanzu zan sama maka aiki acikin kamfaninmu koda a ƙaramin section ne inyaso ranar da bakada lecture sekai tafiyar ka can kuma duk wata zamuna baka salary".
YafaÉ—a yana shigewa motarshi.
Shahid jiyai kamar ya zuba ruwa a ƙasa yasha sabida murna, dan haka da sauri ya juya motar kayan abincin nasu ya shiga nan da nan drivern ya kama hanyar kwatancen da shahid ɗin keyi masa suka ɗauki hnyar sharaɗa ɗoɗar mota fall kaya.
Kai tsaye motar su shahid a bakin layin gidansu ta dakata da taimakon matasan bakin layin aka soma fito da kayan ana, shigar dasu tsakar gidan mama waÉ—anda nan da nan mama da Æ´an biyu sukai cirko cirko suna bin kayan da kallo cike da mamaki, sabida lokacin iya da sadiya sun tafi gida saka makon magaribar da aka soma kira.
Seda suka kammala aje komai hatta jaekokin mai, seda suka ajiye sannan mama ta shiga É—akinta ta É—auko gudar dubunta datai ragowa tai zuciyar dogarai ta bawa matansa tana musu godiya, shahid kam komawa yayi yaywa mai motar godiya sa'annan ya dawo gida.
"Masha Allah, Allah muna godiya gareka".
Cewar mama cike da farin ciki suke ɗiban kayan abincin suna shigar dasu ɗaki suka jera su a can karshen ɗaki sannan shahid ya zaro kuɗin da Aliyu ya basa ya miƙawa mama yana mata bayanin dukkan yadda sukai da Aliyun a kasuwa.
Mama dan murna kuka ta saka haka nan Æ´an biyu suna yiwa Aliyu fatan nasara a rayuwarsa shiya soma taimaka musu acikin rayuwarsu tabbas Allah baze bar duk wanda ya share hawayen maraya ba, sakamakonsa babbane a wajan ubangiji,sallah sukai tare da saka Aliyu acikin addu'arsu sannan sukaiwa Æ´ar uwarsu fatan zaman lafiya agidanta.
"Shahid amsa wannan dubun kaje ka siyo mana kifi, hassana kunna gawayi ki ɗora mana dafa dukan taliya mai daddawa da kifi muma muci daɗinmu Allah ka ƙarawa annabi s.a.w daraja amin".
Sosai su arfa suka saka dariya suka miƙe ita da ihsan suna tsalle.
Mamace ta share hawayenta tana kallon Æ´aÆ´an nata kana tace.
"Tabbas ayau Allah kaɗai yasan ɗunbin ladan da wannan bawan Allah ya samu dukkan wanda ya saka ɗan uwansa musulmi cikin farin ciki yana da lada bare, kuma acikin zuciyar maraya wanda Allah kaɗai yasan adadin ladan daze bashi, ya Allah ina roƙonka daka sakawa da dukkan mai kyautatawa maraya da gidan aljanna firdausi amin".
Dukkansu suka amsa mata da amin, sannan hassana ta mike domin ƙaddamar da umarnin da mahaifiyar tasu ta bata shi kuma shahid ya fita.
"Hussaina muje cikin ɗaki na fitarwa da iya da gidan malam suma kayan abincin da kuɗin ki miƙa musu suma su dandali arziƙi"
Tashi sukai suka shiga cikin É—aki.
********
Bai jima da barin kasuwarba yaji ana kiraye kirayen sallah sabida haka cikin sauri yay parking ya tsaya a wani masallacin gefen titi alwala ya ɗaura a bakin famfo kana ya shiga yabi sahun jam'i, seda ya gama lazuminshi kana ya fita zuwa mota seda ya biya ta magaji rumfa ya siyo musu wani nama wanda ake masa laƙani da suya, tare da kayan sanyi danginsu lemo da sauransu sannan ya zuba acikin mota ya kama hanyar tokarawa lokacin wajan ƙarfe takwas na dare.
Babu abinda yake buƙata a wannan lokacin kamar yajishi cikin ruwan ɗumi yasha yay wanka dashi, tafiyace mai azabar nisa yayita wadda bata kaishi can ɗinba se wajan taran dare, da kansa ya sauka daga cikin motar ya buɗe gate ɗin.
Cikin sauri goma dayaji ƙarar buɗe gate ya fito daga nasa part ɗin tare da hasko wajan da tourch light sabida lokacin basu rufe gidanma saka makon ragowar jama'ar gidan basu gama shigowa ba.
"Au oga ashe kaine barka da shigowa yaya dare?".
"Ina zuwa goma just give me a two minutes"
YafaÉ—a yana komawa da baya yaje ya shigo da motar ya gyara mata zama a driving in É—in gidan kana ya kasheta ya fito hannunshi dauke da kular dambun mama da kuma babbar ledar dayay musu siyayya a magaji rumfa.
Ƙarasowa yay gaban goma ya basa hannu suka gaisa.
"Ka gannifa goma se yanzu na sami damar shigowa, amman yanaga gidan babu wutar lantarki?".
Sosai kai goma yayi.
"Wallahi oga basu bamu nepa yau ba, amman gobe zan saka a kawo mana gen kodan madam amman mukam bama kunnawa sabida ana samun nepa sosai".
Murmushi kawai yay kana yace.
"A daure a haÉ—a kam komai ka sanar min,ya maganar kayan nan daza'a kawo mana Jibi? amman zuwa gobe zamuyi magana".
Murmushi shima goma yayi sannan yace mai.
"Allah ya kaimu lafiya oga ai babu matsala na rigama na tura musu samfir É—in da muke so da kuma adadin dilar amman kayan naji yace ta cikin jirgin ruwa zasu zo mana".
"Okey babu matsala Allah ya shigo mana dasu lafiya kasan na narka dukiyata cikifa".
"Amin oga Allah ya tashemu lafiya".
Sukai sallama kowa ya nufi nasa part É—in.
Key ya saka ya buÉ—e kofar gidan, wanda seda ya haska da fitilar wayarshi kafin ya sami zarafin ganin hanyarshi sabida tsabar duhun dake da akwai a gidan.
Kafin kuma ya juya ya rufo gidan da key ya xare ya shiga cikin tsakar gidan wanda babu komai na sauti dake tashi face na kukan ƙwaron nan gyare.
Da taimakon fitilar wayarshi ya haska kofar É—akin ya buÉ—e labule ya shiga bakinsa dauke da sallama seda ya aje kayan hannunshi duka a waje É—aya sannan ya saka hasken wayarshi yana,
haska ko ina bai ganta ba,seda ya haska can saman sopa sannan ya hango ta kwance da alamun tayi bacci duk ta cure cikin hijabi kana kallonta kasan acikin alhinin tsoro tai wannan bacci.
Cikin yanayin tausaya mata ya ƙarasa gabanta ya saka hannu yaja yatsarta na ƙafa.
Aikwa da sauri tai wata irin hantsilowa wadda bata dire a ko ina ba se a saman faffaɗan kirjinshi daddagewa tayi zata zunduma mai ihu fahimtar hakan yasa ya yarda wayarshi mai uban tsada a ƙasan carpet kana ya riƙota sosai bisa jikinshi.
Ya matseta acikin kirjinta yana faman hura mata iskar cikin bakinshi.
"Shiiiiii matsoraciya nine Aliyu"
YafaÉ—a yana daÉ—a matseta ajikinsa.
Zamewa tayi daga riƙon dayay mata sabida aciki take dashi
"To naji nika saken mana".
TafaÉ—a tana fincike jikinta.
ÆŠaukar wayarshi yayi tare da É—orata a saman sopa wadda ta bawa É—akin damar karaÉ—ewa da haske.
Cikin miskilancin sa ya shareta gami da wucewa cikin É—akin batare daya kuma tanka mata ba.
Komawa tai saman sopa ta harÉ—e tana huro mai hanci.
Mintuna kusan biyar ya ɗauka a ɗakin kafin ya fito jikinsa sanye da ɗan guntun wando, Taɓɓ abinda baita ɓayi ba kenan a gaban wani.
Wuceta yayi ya fita toilet yaje babu tsoro aranshi ya sakarma kansa ruwan É—umi sannan ya É—auro alwala ya fito.
Tsuka yaja sabida babu extra kayansa agidan dole tasa ya mayar da kayansa dayazo dasu.
Falon ya dawo hannunshi É—auke da darduma ya shinfiÉ—a wanda adai dai nan akwa kawo nepa haske da iskar fanka suka haska falon tarwai.
Babu alamun sassauci a saman fuskarsa ya dubeta.
"Kinyi sallah, idan bakiyi ba jeki É—auro alwala sena jamu jam'i nima banyi ba nai missing É—inta"
Se lokacin ta ɗago da kanta ta dubeshi sabida da tunda taga ya fito da wannan shegen wando tai ƙasa da kanta ganin ya sako kayan mutane yasa ta dubeshi sosai aranta tana yaba kyawun halittarshi babu abinda yake fisgar hankalinta gareshi face tafkeken tabon abin sallar dake saman goshinsa wanda yay baƙiƙƙirin yay siɗik.
"Idan kin gama karemin kallon kije ki alwala domin kinyi dogon bacci nasan bakida alwala yanzu".
Tura mai bakinta tai gaba.
"Wallahi ni bazan fita ba wani abun ya saran a waje"
Kallonta yay yana mai hawa saman dardumar daya shinfiÉ—a musu.
"Niba uwa ce ta haifan ba kenan kece Æ´a ko, niba yanzu kikaga naje nai wanka ba mai ya cini, malama ki tashi kije kiyi alwala kizo muyi sallah"
Gani yadda ya zaro mata fitinannun idanunsa masu saka yara jin magana yasa ta mike har jikinta yana rawa ta fita se lokacin ta saki ajiyar zuciya sabida ganin ashe da akwai haske a tsakar gidan na farin ƙwan lantarki.
Bayin ta shiga ta kama ruwa kana tai brush sannan ta É—auro alwala.
Lokacin data shiga ɗakin harya miƙe tsaye dan haka bayanshi tabi sabida daman da hijabinta ajikinta, sallar isha'i yajasu bayan sun ida ya kuma miƙewa anan wata nafilar ya kuma jansu raka'a biyu.
Bayan sun idar ya juyo gabanta ya dafa kanta sosai taji yana karanto addu'oi waÉ—anda yaja manyan lokuta yana yinsu, ya gama ya saki kan nata kana suka shafa atare.
"Allah yay miki albarka, Allah yasawa zaman aurena dake albarka, Allah yasa kizaman mace tagari mahaÉ—in cigaban arzikina, Allah ya bamu zuri'a masu albarka Allahumma Amin"
Yafaɗa yana mai tashi daga saman sallayar ya shige ɗaki, ninke abin sallar tai ta aje batare data tuɓe hijabinta ba, ta koma can ƙasan carpet ta zauna.
Jim kaɗan ya dawo falon hannunshi riƙe da wayarshi jikinshi babu riga gaba ɗaya zubin tsarin baiwar halittarshi a bayyane take, saka makon babu komai ajikin nashi se wannan guntun wandon na ɗazu manyan ƙirarshi ta cikakken ɗa namiji a bayyane take babu abinda ya kuma fisgar hankalinta gareshi face kwantacciyar sumar data lulluɓe masa kirjinsa har zuwa wajan ƙasan mararshi daga sama kuma ta zagaye nippy ɗinshi waɗanda suka tasa sukai wani irin cikowa a ƙoshe.
Ƙasa tai da kanta har sanda ya tako ya zauna a gefenta ya miƙe ƙafafunsa.
"Babu Tv bare kiyi kallo kona baki wayata amman fa ni bana aje komai a wayata seki shiga youtube kiyi kallo ze rage miki zaman sabida ni zanyi aiki da system É—ina amman kafin nan zanci abinci tukunna"
Cikin mutuwar jiki ta miƙe taje gaban kayan abincin ta ɗebo masa duka tazo gabanshi ta aje.
Ta miƙe taje kicin ta wanko plate da spoon ta aje mai, ta kuma fita taje kicin ɗin still karamin frij ɗin da goma ya shigo musu dashi ɗazu ta bude ta ɗauko drinks tazo mai dasu da kanta ta zuba mai taliyar a plate tana mai cewa.
"Ga abincin ka kaci"
"Nagode bana cin abinci da zafi ina zuwa".
Ya koma É—aki ya É—auko rigar shaddarshi ya zira kana ya fita motarshi yaje ya É—auko system É—inshi kana ya dawo ya kuma rufe gidan.
Yadda ya barta haka yazo ya sameta seda ya kuma rage rigarshi sannan ya dawo ya zauna.
ÆŠaukar spoon É—in dake cikin taliyar yay kana ya saka system É—inshi a saman cinyarshi yana operating É—inta cike da nutsuwa.
"ÆŠauko kular can da ledar can seki duba akwai dambu ciki inza kici"
Da azama ta mike taje gaban ledar ta É—aukosu duka tazo ta aje daman yunwar takeji ga abincin iya cikinsa akai masa.
Fita tayi ta ɗauko plate tazo ta zuba sannan ta buɗe ledar data gani ta fitar da komai na ciki wanda zata adana takai kicin cikin frij kamar yadda maman mufida tai mata lecture ɗazu sannan tazo ta kasa musu ɗayan ƙullin nama ta zuba masa itama ta zuba.
Lomar farko na dambu ya bata tabbacin na mamanta ne amman rashin sakin fuskar da bai mata ba yasa taja bakinta tai gumm tana zuba lomarta.
"Bana cin abu mai nauyi da daddare koze kai safiya seki É—umama min kasona kinsan ina matukar son dambu".
Bata tanka masa ba tacigaba da tura zallar tsokar namanta cikin bakinta tana wani irin lumshe idanu.
Mayar da hankalinshi yayi bisa kan taliyar tare dayin bisimillah ya soma ci anutse kuma babu laifi yaji matuƙar daɗin girkin haɗi da mamakin daman haka ta iya haɗa girki dama kamar kuma tasan yana matukar mugun son taliya acikin dukkan kayan abinci.
Bakajin komai acikin falon se ƙarar cokulansu harta kammale dambunta ta haɗe kayan takai kicin nasa kuma ta tura cikin frij sannan ta wanko bakinta ta dawo ɗakin.
Har lokacin yanacin taliyar wadda ko rabi bai kai ba.
"Pls kozaki dafa min black tea amman da sugar É—inshi zakimin one cup"
Bata musa mai ba ta miƙe.
"Ummeee zonan"
Taji ya kirata
Dawowa tai gabansa ta zauna.
HaÉ—e ranshi yay tamau ya dubeta
"Daga yau kana na kuma miki magana kimin shuru domin mu wannan a tarbiyar gidanmu raini ne ga mutum"
Jikinta ne yay sanyi sabida ta fuskanci kamar magana ya dunƙule ya jefa mata.
"Kayi hakuri bazan kuma ba"
TafaÉ—a muryarta tana rawa kamar zatai mai kuka!
"Yafi miki, domin ni ba sakaran miji bane bazan É—auki rashin daraja ba, and kuma ki tafi da taliyarki ki rufeta da safe a bawa wani domin ni ba,a zubda abinci agidana danni ba almubazzari bane"
Kallonshi tayi cikin wani irin yanayi marar misaltuwa.
Ta kafe mai idanu kurr tana kallonshi.
"Bazaka ci abincin ba sabida na ɓata maka rai, amman kasan shayi kaɗai baze ƙosar da kaiba,ko naman ma baka ciba nidai dan Allah idan dan nice yasa kaƙi cin abincinka kaiwa girman Allah kaci wallahi bazan kuma maka laifi ba domin yunwar dare illah ce"
Kallonta yay kaÉ—an hankalinsa yana kan system É—inshi.
"Cikinki ko cikina?"
Kuka! ta samai kamar wata karamar yarinya.
"Amman dai ammi ta bani amanarka nidai kacinye abincin nan".
Maganarta ta jefashi cikin rabewar tunani ƙwaƙwalwar kanshi ta shiga serching idan ya fuskanta dai dai kenan Wannan yarinyar tafi damuwa dashi akan dija.
Yakan ɓata lokaci agidansa batare daya ci abincin da dija taimai mai yawa ba, amma daya miƙe domin fita bazata ko damu da rashin cin abincin dabai ba, bakuma zata nuna ɓacin ranta akai ba sedai ta tattare ta fitar da kayanta ɓacin ranta a rashin bata kulawar kwanciya kawai yake ganinshi wanda ya fuskanci ita dai burinta acita shine matsalarta, Numfasawa yay ya dubeta har lokacin tana faman kukan baici abinci ba.
Sassauta muryarshi yayi tai ƙasa sosai cike da rarrashinta yace.
"Kimin shuru zanci amman bar tea É—in"
Goge hawayenta tai ta koma ta zauna tana kallon yadda yakecin abincin da zafi zafinsa.
Wayarshi dake gefenshi ita ta soma ƙara alamun kira.
ÆŠauka yay duk hankalinshi yana kan system É—inshi da kuma abincin gabanshi daya kusan cinyewa.
ÆŠagawa yay ya kara a kunnenshi.
"Hellow dija"
Da sauri Bebi ta É—ago ta zuba mai idanu kirjinta yana bada sautin dum!dum!!dumm!!! wanda ta rasa gane dalilin hakan.
"Sorry dare yayi se gobe, Okey take care Bye"
Ya katse wayar yana mai É—agowa yana kallonta.
Ƙatuwar harara ta zabga mai tare da tashi fuww tabar mai wajan tai ɗaki tare da kife kanta a katifa tana kuka! sabida Bebi tana ɗaya daga cikin jerin mata masu ɗan banzan kishi ayau ta soma zama dashi amman ayau ɗin takejin kishin dukkan wata macen dazata raɓesa da sunan so duk da ita batai tabbacin zuciyarta kota aminta dashi ɗin ba amman dai taji tana masa wani irin mahaukacin kishi.
Ko talle ta fitarwa mama ada bata kwantai sabida tana kishin taga wasu sun sayar su nasu yana ƙasa, haka nan makaranta bata yarda wata ta fita setai iya kokarin ganin taci gaba kamar kowa tana da matukar kishin kanta kuma tasan darajar kanta agabanta ya zauna yana ambatar wata dija.
Cikin sauri shima ya kashe system ɗin ya ɗauke plate ɗin yakai kicin sannan yay brush tare da komawa ya kashe wutar falon yay cikin bedroom ɗin yana ƙunshe dariya wato tun ba,aje ko inaba yarinyar can ta soma kishin sa lallai akwai jan aiki agabanshi.
Hayewa yay saman katifar tare da birkitota zuwa jikinsa cikin sauri ya tube mata hijabin.
HaÉ—e ranshi yayi tare da ce mata.
"Tashi kije ki kashe mana ƙwai"
Tashi tayi tana share hawayen ta, kana ta nufi gaban makashin ƙwan ɗakin.
Tsirawa bayan ta idanu yay yana haɗiyar miyau gaba ɗaya tsigar jikinsa ta mike matse ƙafafunshi yake yana janyo numfashi da ƙyar lallai Allah ya zuba sura anan gaba ɗaya ta gama kunce masa notikan kanshi ashe haka tai wannan mugun kyau ɗin amman tawani saka mai hijabi lallai yarinyar nan akwaita, daman su waɗannan kayan daɗin ba,a shekaru suke ba a halitta suke domin ga dija nan bata da komai.
Bai jira ta ƙaraso ba yasaka hannu ya janyota ta faɗo mai saman ruwan cikinsa ya bata maxauni a saman kirjinsa ya kwantar ta hannunshi duka ya zuba a tudun mazaunanta yana matsasu yana wani irin miƙa, cikin zafin nama yake sabule mata kayan jikinta katari da cikakkun na shanunta ya kuma sumar dashi na wucin gadi kafin ya kamasu a rikice yana sarrafasu cikin haɗama, gaba ɗaya ya gama dagula mata lissafi da birkitaccen salonsa mai tsayawa acikin rai, ta riga ta sakar masa ragamarta sabida azababban shauƙin daɗin data nutsa ciki.
Bakinta ya lalubo ya haɗe dana sa hannunshi yana zube a kirjinta yana cigaba da yamutsa matasu, wani ɗan zafi-zafi takeji kasancewarta farin shiga a harkar,Shikam gaba ɗaya ya shiga ruɗu yariga da ya fita acikin hayyacinshi babu abinda ke fita a ɗakin se nishinsu zare bakinshi yay ya mayarshi saman wuyanta yana bata sumba ta musamman daga nan ya gangaro har saman kirjinta ya ɗauke hannunsa akansu ya maye gurbi da bakinsa yana wasa da nippy ɗinta waɗanda basu gama tasawa ba, a wannan karon Bebi kuka ta saka masa tana masa wata irin miƙar daɗi ajikinsa sakamakon bakon yanayin datakejin kanta cikinshi, Rumfa yay mata da faffaɗan kirjinshi kamar ba Aliyu uban miskilanciba haka ya ware girmanshi akan ƴar yarinya yana zuba romancing adukkan sassan jikinta, gaba ɗayansu sun fita daga hayyacinsu, kowanne kokari yake ya faranta ran ɗan uwanshi musamman Shida yafi birkita'ta da salonshi,Seda ya kaita maƙurar karshen daɗi a fagen kogin soyayyarshi mai tsayawa arai wanda yay mata sarƙa da ita wadda ya jiyar da ita daɗin manta kanki sannan ya ɗagota ya ɗorata a ƙasanshi idanunshi a lumshe yana kallon nata idanun waɗanda suka jiƙe da ruwan hawaye bakinsa yakai tare da fito da harshenshi yana shanye hawayen nata, kafin ya soma kissing wuyanta yana laso fatar kunnenta harya gangara saman bakinta ya kafe nasa acikinsa.
Sannu a hankali ya saka hannunshi ya ɗago mata west ɗinta addu'ar saduwa da iyali ya soma karantawa a nutse wanda ganin haka yasa na tattare takarduna domin anty ruƙayya akawu ta hanani gano muku sirrin mai girma Aliyu mijin Bebi.
Bankoma É—akinsu ba seda aka kira sallar asubahi.
Wanda kallo ɗaya naiwa Aliyu nasan yaci kukan daɗi ajiyan harya gaji domin ga idanunshi nan sunyi wani jajur sun kumbura, Zaune yake agefenta magana yake mata ƙasa ƙasa ita kuma ta kife kanta tana masa kuka kamar ƴar Beby naga ya ɗagata ya nufi tsakar gida da ita, haɗa musu ruwan ɗumi yayi yay mata gashi sosai sannan ya naɗota ya dawo falo ya ajeta ahankali.
Ya koma ɗakin ya ɗauko Bedshit ya fita mintuna kaɗan ya tsabtace ko ina sannan ya kuma haɗa mata ruwan wankan tsarki, wanda da taimakonshi tayi wankan domin jiyan bai je mata da sauƙiba seda ya fitar mata da dukkan wani nauyin dake mararshi na tsayin shekaru sannan ya barta shiyasa yake yaba ƙwazon yarinyar domin juriyar datai mai ko babbar mace bazata mai hakan ba, sosai ya jinjina mata sabida tagama jiyar dashi dukka wani daɗi a aure, yaji ni'ima wadda bai samu a darenshi na farko ba, da taimakonshi ta saka kayanta ya mayarta saman katifa ya kwantar sabida yaji jikinta akwai zafi.
Se lokacin shima ya sami damar gyara nasa jikin sannan yay alwala yay nafila kafin ashiga masallaci adaddafe ya idar da sallar ya tube kayanshi ya kwanta.
Yana mai rungometa sabida zazzafan zazzaɓin daya rufeshi ruff.
Itako Bebi tun daren jiya data tantance shinkafa ƴar hausa da ƴar gwamnati jikinta yagama sanyi gaba ɗaya wata nutsuwa ce take shigarta tabbas iya wuya jiya tasha daman haka auren yake lallai mata na kokari hatta miyaun bakinta seda ya ƙafe kuka kam tayi sa har babu hawaye a idanunta.
Tanajinsa yana mata kuka shima amman dan azaba bai ɗaga mata ƙafaba haka yayta budirinshi a jikinta shiyasa ko yanzu ma dataji yazo ya rungumeta tsorone ya cikata domin ita kaɗai tasan abinda takeji a ƙasanta, ganin yana fitar da numfashi ya bata tabbacin yay bacci dan haka itama ta juya tana rintse idanun azaba babu jimawa baccin itama yay gaba da ita.
***********
Tunda aka É—auki ladi a motar gidansu khalifa take raba idanu tana zuba murna yaushe tana ganin wannan daÉ—in da daular zata tsaya biyewa mahaifanta sumata saki na dafe(kuji fa) ahaka motocin suka É—auki hanyar gidan Alhaji mai gwall kai tsaye É—auke da amarya ladi a bayan mota.................
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *92*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.