Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_Bare_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 73 of 81
*ZUMA A BAKI...!*🌹
{ Painful love Story }
_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ɗinshi zan soma karɓar kuɗin masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ƙofa a buɗe take masu soma payment_
*ÆŠAN ÆŠANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na zaƙulo muku ƙayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa laƙani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ɗiyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna bantaɓa katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_
*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai raÉ—aÉ—i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze Æ™ayatar ze tsaya arai ze nishaÉ—antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*💃💃💃💃ðŸ¤ðŸ»
_kai ƙoƙarin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my Æ´an amana my Æ´an iya wuyata*
11/14/21, 3:20 PM - Allah Akbar: *94*
*BAZAN GAJI DA GODIYA BA, GA MASOYANA ƘASHIN BAYAN NASARATA TA YADDA NAGA SUNA TURURUWAR BIYAN KUƊIN SABON BOOK ƊINA MAI SUNA ZUMA
A BAKI TABBAS NA SHAIDA ƘAUNAR KU GARENI ALLAHU YA BANI IKON FARAN TA MUKU YASA MU GAMA LAFIYA AMIN*
"Au ƙeya ma zaki juyamin madam?"
YafaÉ—a muryarshi tana wani irin rawa kamar ze mata kuka!
Tashi tsaye yayi tare da zube hannayenshi cikin aljihun wandonshi kana ya bar mata wajan cikin bedroom ya koma ya tube kayan jikinshi.
Yay saura dagashi se singlet da gajeren wando duk kirarshi ta cikakken namiji ta bayyana a fili, ya dawo falon ya sameta a yadda take É—agata yay cakk kamar wata jaririya ya nufi É—aki da ita.
Kwantar ta yayi asaman katifar yana mai tsira mata kaifafan idanuwanshi masu rikita ta
Matsota yayi zuwa jikinshi É—umin jikinsu ya haÉ—u waje É—aya fuskarshi ya matsa gab da ta'ta kana ya É—ora bakinshi a saman goshinta yaÉ—an sumbata kaÉ—an.
Cikin wata irin kasalalliyar murya marar Amo! yasoma yi mata magana.
"Ammina tana missing ɗina tun jiya take min waya akan na dawo gida domin akwai nauyi akaina, keda nake zaton zaki kwantarmin da hankalina har ki bani goyon bayan tafiya, tun jiya kinmin banza ɗan murmushin da kike man kin daina nazo zan tafi kinjuya min ƙeya,to na fasa tafiyar zan zauna dake zan rayu dake zan mutu dake ko acikin aljanna ina fatan rabbi ya haɗani dake"
Yakai maganar muryarshi tana wata irin karkarwa sabida ɗimuwa da azabtuwar soyayyar da ruhinshi da gangar jikinshi ke karɓa akanta.
Wani irin tausayinshi ne ya kamata tasan haƙƙin uwa akan ɗanta ita kanta juriya take na rashin mama dan haka bazata so ta rabashi da mahaifiyarshi ba, bazata so akanta ya nesanta da ahalinshi ba, tabbas Ammi tana da matuƙar daraja a wurinta dan haka bazata so ran ammi ya ɓaci ba.
Muryarta tana wani irin karkarwa kamar zata mai kuka tace.
"Nifa kawai kewarka nake,ni bazan hanaka zuwa wurin ammi ba, amman kasan kaima ai mun saba"
TafaÉ—a tana É—ora hannunta a saman gemunshi taÉ—an ja kaÉ—an tare da jan gashin girarshi mai uban yawa.
Murmushi ya sauke mai ƙayatarwa sannan ya matsota sosai kamar zasu zama abu guda.
"Ummeenah mun saba ko? yes da gaske mun saba amman nima yaya zanyi haka zanyi manage har na dawo , kema kina kewata? kema kina jin bugun zuciya akaina? kema kina sona kamar yadda nake sonki?"
Yafaɗa yana saka hannunshi a ƙasan ƙugunta yana messeging wurin a hankali kamar mai tsoro.
Wani irin yammm taji aduk kan sassan jikinta zuciyarta tai wani irin rauni haka nan kirjinta yana tsalle kamar ze doko.
Tayaya ma zatace bata son mijinta bayan tarin kyautatawar shi gareta to inama takai matsayin da zata ƙishi mutumin da bai taɓa ƙyamarta ba, baitaɓa kinta aranshi ba duk da bata da masaniyar matsayinta a wurinshi amman tasan cewar tana da babban muhalli atare dashi.
Akanshi ta soma sanin ɗa namiji akansa ta soma sauyawa daga Bebi ta koma wata mace daban mai daraja mai ƙima ya ɗauketa batare daya duba matsayinta ba yasota akanta ya nesanta kanshi da uwar daular dasuke da ita ya kawota nan suna rayuwa to mai zata biyashi dashi...
ÆŠago kanta tayi tana zubar da hawaye.
"Wallahi ina sonka ina ƙaunar ka ina kishinka,bazan taɓa daina sonka ba domin sonka a jinina yake kaika fara koyamin so akanka nasan so akanka nasan ciwon kaina, akanka na gyara halaiyyata ta son jiki da yawan bacci sabida kai mutum ne mai tsafta na kula idan na zauna a haka zaka iya gujemin, tabbas akanka na gane lafazin mamata akaina datake cemin Bebi Allah ya haɗaki da miji mai tsafta wanda kike masifar so anan zaki sauya halinki ada na ɗauki maganar da wasa amman zamana dakai nagane muddin kana son mutum tose ka kiyaye abinda yakeso da kuma wanda baya so domin neman zaman lafiya, fatana yanzu na kuma ƙwarewa a harkar girki domin na mallaki zuciyarka gaba ɗaya"
Tafaɗa tana kwantar da kanta acikin yalwataccen kirjinshi mai kamshi wani irin farinciki Aliyu yaji wanda tunda yake baitaɓa cin karo da kamarshi ba.
Tabbas kaso asoka shine so yadda bai sha wahala wajan nuna mata soyayyaba haka itama bata sha wahalar nuna mai tata ba, arayuwa shi mutum ne wanda yasan darajar kansa yasan ciwon kansa baya wahalar da zuciyarshi akan abunda yasan baze samuba, kuma baya kara wajan abinda zuciyarshi ke muradi duk miskilancin shi yasan darajar soyayya baitaɓa cin karo da soyayyar wata budurwa ba face Bebi yafara sonta tunda ya ganta, haka ya dage da addu'a da sallolin nafila se gashi Allah yasa komai yazo mai cikin sauƙi.
Goga mata sumar dake kwance a gefen fuskarshi yayi ahankali.
"Ina sonki my sugar zan shayar dake madarar ƙaunata ina sonki ina sonki I love you nana bilkisuuuuu"
"I love you Bebyn haidar"
Yafaɗa yana cigaba da goga mata sumar dake fuskarshi yana shafa mata gemunshin shi, kansa ya ɗora a samanta ya soma lashe fuskarta da harshensa yana tsotsar saman hancinta kamar ya sami lolipop, Hannunshi ya zube saman kirjinta yana matsa mata su cikin ƙwarewa kafin ya fito dasu yana sarrafawa cikin nutsuwa, gaba ɗaya yagama ruɗa mata sassan jikinta da salonshi tun tana basarwa itama harta zo tana maida masa da martani tana masa wasa da dukkan inda tasan zata kunno shi wani irin nishi yake kafin ya sami damar haɗesu su zama abu ɗaya, sosai ya mantar da ita komai ya nuna mata one love.
Seda ya nuna mata ƙololuwar ƙauna yanuna mata ita ɗince dashi, ya kaita birnin taraiyar daɗi ya nuna mata zallar soyayyar da duk macen da mijinta kesonta ke nuna mata sannan ya tattareta ya rungumeta bayan nutsuwa ta samesu bayan ya tabbatar daya bata zumar da bazata gushe mata ba, kowannensu yaji ya sami nutsuwa.
HaÉ—ota yay kamar yarinyar goye ya nufi bayi da ita, da kansa yay mata wanka suka tsaftace jikinsu dan tsabar sangarta ma cemai tai bazata iya mikewa ba haka ya goyota ya kaita É—aki ya shiryata da taimakonta ya shafa mai wanda anan ma suka kusan komawa ruwa,da kanta ta shiryashi cikin É—anyen boyal milk wanda yay mashi mugun kyau turare ta besa mai tana tura bakin kishi gaba sabida yadda yay wani irin mugun kyau tare da kwarjini da haiba.
"Nidai Allah ka sauya kaya salon mata su kalleka a waje, sunganni ƴar ƙarama su maka wayo suce suna sonka"
Tafaɗa tana dira ƙafafunta a ƙasan carpet irin yadda yara sukeyi in suka so suyi shagwaɓa.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.