Romantic Hausa Novels

Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_Bare_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 71 of 81

*wayyo masoyi daÉ—i wai wasu cewa suke karna gama book É—innan sabida daÉ—insa amman naji daÉ—in wannan kalami naku sabida soyayyata ce tasa kuke faÉ—in haka, to ina mai muku albishir da cewa wanda zezo gaba seyafi wannan daÉ—i da izinin Allahu, fatana Allah ya bani ikon kammala wannan book cikin amincinsa da yardarsa amin summa amin*

Lokacin da drivern gidan alhaji mai gwall ya shigar da hancin motarshi cikin katafaren gidan ladi seda ta kusan zautuwa sabida tsabar yadda taga gidan yay mugun tafiya da tunaninta setace ma tunda tazo duniya bata, taɓa ganin gida mai mugun kyawu kamarshi ba.
Harar gefenta tayi tamkar wani na ganinta kana ta furta.
"Tabɓijan daman Irin wannan gidan zan shigo amman su baba suke min buƙulu, Ai wallahi ninaga gida bazan tafi ko ina ba".
TafaÉ—a tana shafo glass É—in window É—in motar tana wani da share bakinta kamar sakarya.
Har drivern yay parking ladi bata saniba tana can tana faman surutai ita kaÉ—ai kamar sabuwar kammun ciwon sanyi.
"To malama munfa iso sabida haka seki sauko na nuna maki ɓarin da zaki shiga"
Dambe ta somayi da marufin motar tana kiciniyar budewa ganin zata masu ɓarna yasa drivern ya buɗe mata marufin side ɗin nata kana ya bata hanya.
Da taimakon drivern Alhajin ta sami damar gane ɓangaren mutan gidan dazata je.
Sallama tayi a babban falon wanda yake dauke da dukkan ilahirin mutan gidan domin hatta ango khaleepha ma ba,a barsa a baya ba.
Bayyanarta a tsakiyar falon yasa khaleepha ya daka mata tsawa!
"Ke wawuya ubanwa ya shigo dake cikin wannan falon? ba'a gaya miki iya ma mallakan gidan ne kaÉ—ai keda ikon shigowa cikinshi ba?".
YafaÉ—a yana mai tsareta da fitinannun idanunshi waÉ—anda suka juye da tsabar tsagerancin ranshin ta ido.
Jikinta ne ya hau dukan tara! tara!! nan da nan Æ´ar nutsuwar dake gareta ta gudu kokarin fita take daga falon amman ga mamakinta iyayen shi babu wanda ya tanka ta.
Seda takai har bakin falon tana kokarin fita ta kumajin dirin amon! muryarshi acikin dodon kunnenta.
"Ke! Zonan"
Jiki na faman rawa ta nufesu ta zauna zaman Æ´an bori agabansu sabida tsabar tsoron daya mamayeta.
"Uban ya kawoki nan? ba,a ce muku kuna zama a wajanku na masu aiki ba shegiya da fuskarki kamar anyi ɓarin garin tuwon doya zaki zomana nan salon ki tayar mana da zuciya?".
Raba idanuwanta ta somayi tana kukan zuci tana jinjina rashin mutuncinsa aranta tana jin ciwon yadda mahaifansa sukai burus dashi yana faman cin mutuncinta.
"Idan na kuma maki magana senaci......"
Bata bari ya ƙarasa ba ta soma magana.
"Dama....dama....nice wadda babana ya É—aura mana aure..."
Takai tana sada kanta a ƙasa.
"What! ya miƙe yana huci,"haba dakus ta yaya xaku auromin wannan kidahumar yarinyar idan har domin ka hucemin zuciyata ka auromin ita wallahi baxan zauna da itaba"
Yafaɗa yana kokarin taɓe bakinshi kamar ƙaramin yaro.
Kamosa mahaifin nashi yayi ya kwantarshi saman kafaÉ—unshi.
"Haba my happiness ka kwantar da hankalinka sabida kasan tashin hankalinka nawa ne duk duniya kai ɗaya na mallaka namiji babu abinda zaka nema na gaza yi maka shi sabida haka yanzu ka saketa seka zaɓomin duk wadda kakeso nikuma zan aura maka ita kaji nawan"
Yafaɗa cikin rarrashi haka nan sauran ƙannenshi na falon da mahaifiyarshi suka amshe suna basa baki.
"Ni ai dakus tunda ka rabani da larabawana kayarda suka aurar ta wallahi abba nagama soyayya dan haka wannan ma senai mata kaca kaca sannan na saketa domin bazan zauna da itaba"
Yana gama faÉ—in haka yaja ladi kamar kayan wanki yay wata hanya da ita kuma babu wanda yace masa tak.
Babu sallah bare addu'a bare asaka ran É—an wasan ma'aurata haka ya afka mata kamar dabba, yahau yin yadda yaso da ita.
Sosai ya gwadawa ladi rashin imanin da dukkan mai hankali da tunani yagani baze ƙi magana ba, seda ya farkata ya watsata yay mata cin kaci uwar mai ƙarya sannan ya tsallake yabarta ko hannu bata iya ɗagawa, abunda yaywa ladi ko fyaɗe albarka haka gadon yagama jikewa da ruwan jini kamar an yanka dabba.
Ya nufi ɗayan ɗakin ya wanke jikinshi tass ya gyara kansa kamar babu gobe bai kuma ƙarabi takan ladi ba ya ɗauki makullin motarshi ya wuce club rai fess.
Babu wanda ya ƙara bi takan ladi agidan har aka kwana aka wuni seda masu gyaran part ɗin sukaje gyarawa sannan sukaga ladi kamar gawa da gudu sukaje suka sanar da hajiya matar gidan.
Amman ga mamakinsu setace aje a sanar da driver ya É—auketa ya kaita gidan ubanta.
Babu tausayin na ƙasa bare imani babu tunanin komai haka aka naɗe ladi cikin bayan mota aka wuce da gida gidansu sabida su gidansu khalifa suna gadarar da sunada kudi ko kashe mutum sukai sun kashe banza tunda ayanzu kudi sune gaba da ƴanci.
Lokacin da motar tai parking a ƙofar gidan duk su kawu rabi'u suna waje a zazzaune ganin tsaleliyar mota fake a kofar gidan yasa dukkansu suka tashi tsaye cike da ƙwaɗayi sukai wajan motar.
Drivern shiya fito ya samesu ya ƙaddamar musu da abinda ke akwai cikin ruɗu sukai bayan motar suka bude ganin halinda ladi take ciki yayi mugun ɗagansu hankali domin kuwa acikinsu harda masu kuka musamman ƴan ɗakinsu tasi'u, haɗakar ɗaukarta sukai sukayi cikin gida da ita ganin haka yasa sauran matasan ƴaƴansu da suka rage wajan suka sakawa motar dutsina kafin kwabo sunyi uwar watsi da glasan windown motar.
Cikin tsoron cin mutuncin khalifa drivern ya É—aga waya yake sanar da alhaji halin da ake ciki.
"What? suka fasan mota sun san irin kudin dana kashe kafin a siyeta lallai yau senaci uwar duk wani dake cikin gidan sena nuna musu tazarar datake tsakanin talaka da mai kuÉ—i yau zan nuna musu izzar kuÉ—i kai zaman ka anan ina zuwa".
Drivern zama yayi a gefe ya haɗa tagumi komai ya tsaya mai cakk yana kallon ƙudurirar Allah.

A tsakar gida suka direta kawu tasi'u kwa komai daman tsaya mai yay cak yazama baya iya taɓuka komai se binsu da idanu jiya aka fita da yarinyar nan lafiyar Allah amman jibi cin zarafin da sukai mata kana aka bita da saki har uku rak!
Babar ladi kwa zaman Æ´an bori tayi tare da sauran matan suna faman koke-koke seda inna suwaiba kanwarsu tasi'un tace.
"Tunda tana da rai baici ku zauna kuna koke kokeba mu dauketa mukaita asibiti ai mata ɗinki amman wannan ɗa anyi tsinan ne matsiyaci baƙin kadara" ta faɗa tana face majina.

*ZUMA A BAKI...!*🌹
{ Painful love Story }

_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ɗinshi zan soma karɓar kuɗin masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ƙofa a buɗe take masu soma payment_

*ÆŠAN ÆŠANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na zaƙulo muku ƙayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa laƙani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ɗiyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna bantaɓa katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.