Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_Bare_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 81 of 81
Abubuwa masu daÉ—in sune kamar haka.
auren shahid bayan ya kammala karatunshi ya sami aikin gwamnati haihuwar su hassana da kannen Aliyu da akama aure,auren khadija da wani abokin karatun ta ƙarin haihuwar Bebi wadda yanzu haka tana da yara uku idriss( irfan ) musa ( sahib) Aisha ( noor)dakuma saka ranar auren ihsan da arfa kannen bebi waɗanda sukai candy kuma suma Allah ya kawo musu mazajen arziki.
Rayuwa mai kyau ita take wanzuwa a tsakanin Bebi da Aliyu tabbas bebi ta sami sauyin rayuwa azamanta da mijinta xama suke mai cike da faranta wa junansu rai bawata matsala a tsakaninta da Æ´an uwan mijinta da mijinta dakuma danginta bare kuma usman uwa uba wanda ya zama haske gareta hatta baban nazir da matarsa da goma da matarsa bebi bata yada suba suna zumuncisu.
Yanzu haka Aliyu ya shirya musu tafiyane zuwa ƙasa mai tsarki ita dashi yara kuma an barsu wajan ammi sabida school damma little Aliyun mama zee yana zuwa wajansu yana wasa da sahib domin tsiransu ba nisa.
Ranar da suka tashi zuwa saudi bebi har kuka tai data ganta cikin jirgi zata ziyarar kabarin annabi s.a.w sabida bata taɓa xuwa ba domin duk alkawarin daya mata ada daga tafiyar tazo se ciki ya bayyana wannan karon ne Allah yasa tana da rabon zuwa ɗin koda suka sauka a madina ɗaki ya kama musu babu wata shagala dake zaunar dasu face bada himma wajan bautar Allah maɗaukakin sarki sosai bebi ta zage tanawa abbanta addu'a tare da mamanta da suka zama silar shigowarta duniya kuma suka bata kyakykyawar kulawar data saka harta zamo kamar haka tabbas samun mahaifiya kamar mama a wannan zamanin se an tona wannan dalilin yasa bebi ta xage ta dinga musu addu'a tare da ɗaukacin musulmi baki ɗaya.
Basu suka samu nutsuwa ba seda suka gabatar da hajjinsu cikakkiya satinsu biyar a saudi suka wuce london daga nan ya wuce dasu england, anan suka baje hajar soyayyarsu kamar zasu cinye kansu inka gansu kokai waye sekai sha'awarsu domin gaba ɗayansu sunyi wani irin kyau sun murje bebi ta ƙara cika tai kiba tai kyau ta zama babbar mace
Siyayya suka jibgo mai uban yawa sukayo gida cike daso da kaunar junansu ransu tass babu wata matsala a tsakaninsu
*TAMMAT BIHAMDIHI*
Anan na kawo karshen littafin AUREN BARE ladan dana samu cikinshi Allah ka bani kuskuren danai cikinshi Allah ka yafemin.
Akwai dubba darusa acikin wannan litttafi dajan hankali gamu iyaye mata wanda dukkan wanda ya karanta littafin daga farko har karshe ze faÉ—aku da abinda ke cikinshi.
Fatana makaranta zakuyi amfani da abin daya dace na amfani daga cikin littafin abinda baida amfani kuma ku watsar dashi.
Ina neman yafiyar dukkan wanda naiwa ba dai dai ba acikin wannan tafiya domin É—an adam ajizine ku yafeni.
Alhamdulillahi nagodewa Allah daya bani ikon kammala shi a ranar asabar 13/11/2021/12:13pm Allah nagode maka Allah nagode maka.
Semun haÉ—u a sabon littafina da izinin Allah mai suna .
*ZUMA A BAKI*
Littafin naira.
300 ne ta wannan accnt numbern 0078174806 starling bank shedar biyanki tanan 08142105218, sena jiku masoyana kashin bayan nasarata AUTAR MANYA tana muku sonso.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.