Auren Bare Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Auren_Bare_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 72 of 81
*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai raÉ—aÉ—i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze Æ™ayatar ze tsaya arai ze nishaÉ—antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*💃💃💃💃ðŸ¤ðŸ»
_kai ƙoƙarin ganin kayi payement domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my Æ´an amana my Æ´an iya wuyata*
***************
Jin ƙarar jiniyar motar ƴan sanda data cika layin ita ta saka mutan gidan dake ɗimauce wa, ahaukace ƴan sandan da alhaji mai gwall yayo haya akan suzo su kwashe mazan gidan wai akan sun fasa masa mota suka diro suka fito da taimakon drivern suka sami damar kiran su kawu tasi'u daga cikin gidan wanda zuwa lokacin mutan anguwar har sun soma fitowa suna kallo ikon Allah duka da kulki suka dinga dukan su kawu tasi'u kamar ɓarayi suka sakasu a mota suka wuce dasu hatta samarin gidan basu bari ba matan kaɗai aka bari suna sabon kukan bakin cikin kame mazajen sun da akai.
Lallai yau sunga ƙarshen kaskanci aiwa ƴarsu wannan cin zarafi sannan azo a kwashesu agidajen su kamar awakai lallai mai kuɗi se abarshi.
Da ƙyar inna suwaiba ta sami napep yazo aka tarairayi ladi aka sakata sukai asibiti koda sukaje asibitin ma kin amsar su akai wai seda ɗan sanda seda aka kai ruwa rana sannan aka ɗauki ladi aka nufi emergency word da ita.
Inna suwaiba kuka da sauran matan da suka rakosu can kwa gida an bar wasu suna kukan É—iban mazajensu da akai.
Tabbas duk rashin tausayin ka idan ka dubi mutan gidan nan aranar seka koka sabida ishara Allah ya nuna musu ta xahiri domin kamar yadda su kawu tasi'u suka taɓa yima baban bebi korar tujara agidan yau to haka ƴan sandan nan sukai musu kamun tujara kamar na ƴan fashi.
Kuma kaf makota an rasa wanda ze bisu can wajan ƴan sanda sabida halinsu na tsiya da rashin son zaman lafiya da maƙotansu.
A can caji office ɗin kwa sosai aka bawa su kawu tasi'u kashi aka zanesu sosai domin magana alhaji ya sauya akan wai tare drivern sa sukai zasu karɓe masa mota akan ya hanasu sukai masa taron dangi suka fashe motar kana ya ɗora musu da maƙudan kuɗi sabida haka da kotu ma za,a kai maganar amman se alhajin ya hana sabida yana gudun kada magana tai nisa human right ta shiga asoma bincike daga karshe reshe ya juye da mujiya,dan haka ya bawa ƴan sandan umarni sukaiwa su baba tasi'u shegen duka kana suka korosu tsakar dare haka kowannen su yazo gida jiki fashe.
Shikam baba tasi'u yay nadamar kwaɗayinshi ba kaɗan ba lallai kwaɗayi mabuɗin wahala inji bahaushe sannan kuma ita magunta fitsarin faƙo ce shiyasa idan zaka gina ramin mugunta to ka gina dai dai tsayinka.
Adaren ya koma asibiti duk jikinshi a fashe sukwa su rabi'u kin binsa sukai sema la'antar sa dasuke famanyi domin sun san bada ban shiba da babu abinda ze saka su daku.
Acan asibiti kwa wata nurse ce ta fito da farar takarda ta mikowa babar ladi.
"Zaki sayo mata allura ta dubu ashirin wadda za,a kashe zafin wurin kafin ai mata É—inki domin idan ba,a mata ba zata kamu ne da cutar yoyon fitsari sabida anyi mata fyaÉ—en bana wasa ba"
Hawaye ta share kana ta amshi takardar daman da kuɗinta na adashi a ƙugunta dan haka taje ta siyo ta kawo.
Dayake asibitin kudine nan da nan aka soma gabatar da É—inkin ladi wanda seda aka share manyan awowi anayi domin har kawu tasi'u yazo ba,a fito da itaba.
Se wajan 12 na dare sannan likitan ya fito nurses suna bayansa.
seda yaje office sannan ya aika aka kira mai baba tasi'u wanda cikin sauri ya nufi office É—in.
Likitan ya basa wajan zama sannan suka gaisa.
"Malam kaine mahaifin waccan baiwar Allah'n ko? ok daman abinda yasa na kiraka shine, a tsarin asibitin nan bama karɓar mutum seme file anan amman ganin yadda matarka ke kuka da kuma halin da ƴarka ke ciki yasa muka amsheta, sabida haka ga takarda nan zakai mana bill na naira dubu ɗari uku da hamsin, kuɗin file kuɗin gado da magunguna tare da allurai"
ya mika masa takardar yana mai umartarsa da ze iya tafiya
Tashi yay ya fita jiki babu laka wani tashin hankali na fisgarshi ina yaga waɗannan maƙudan kuɗin? ta ina ze soma.
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un, ni tasi'u ina zan sami waÉ—annan kudin nashiga uku".
YafaÉ—a yana mai zubewa a wajan yana sakin kuka!.
***************
Sunjima suna barci wanda harya kaisu ga makara a sallar asubahi ita Bebi gajiya Aliyu kuma zazzaɓi..........
11/14/21, 3:19 PM - Allah Akbar: *93*
Bakinshi ɗauke da salati ya soma buɗe manyan idanunshi ganin hasken rana ata windown ɗakinsu yasa ya miƙe a firgice.
"A'uzubillahi minash shaiÉ—anirrajim"!
Yafaɗa da sauri tare da zareta ajikinshi miƙa ya kumayi da sauri kana ya miƙe tsaye duk da bayajin daɗi sosai amman hakan bai hanashi fita da sauri zuwa tsakar gida ba, kama ruwa yayi tare da ɗauro alwala kana ya dawo falon, kayanshi na jiya ya ɗauka ya mayar tare da tayar da sallah yana mai nadamar makarar dayay a sallar asubahin yau abinda bai taɓa faruwa dashi ba tunda yake a duniya.
*****************
*ZUMA A BAKI...!*🌹
{ Painful love Story }
_Shine sabon littafina da ze soma zuwa da zarar na kammale wannan kedai/kaidai maza ka hanzarta ka biya naka domin tun kafin na soma posting ɗinshi zan soma karɓar kuɗin masu son karantawa kai dagajin sunan kasan akwai rikita rikita wadda bazan ce komai ba amman rubutuna ze bayyana muku *Zuma A Baki* comming soon da izinin Allah ƙofa a buɗe take masu soma payment_
*ÆŠAN ÆŠANO*!
_Wannan karon tafiya nai mai mugun nisa har naje na zaƙulo muku ƙayataccen labarin masoya Biyu *Umar Muhammadu Sarkin-Gida* wanda jama'ar unguwa da abokai ke masa laƙani da ( *Cika Daji* ) Eh cika dajin ne mana sabida duk umar ba,a rago to hakance ta kasance ga shalelen inna kuma autanta wanda ya tsunduma a dafkin kogon soyayya da *Aishatul humaira* ɗiyar anty Har soyayyar tasu ta zamewa kowannen su *ZUMA A BAKI* Tabbas tunda nake rubutuna bantaɓa katari da labarin daya kwantamin ya tsayamin kamar ZUMA A BAKI ba! tabbas kodaga jin sunan kasan akwai rikita rikita kuda kawai kubiyoni nasan insha Allah bazan baku kunya ba_
*Hohoho! my fans nace muku painful wallahi da gaske wannan soyayyar mai zafice mai raÉ—aÉ—i ce duk wani masoyi yaci katari da wannan labarin nawa seya dara seya koka seya warwasa labarin ze Æ™ayatar ze tsaya arai ze nishaÉ—antar ze wa'azantar ze ilimantar kudai kubiyoni kawai*💃💃💃💃ðŸ¤ðŸ»
_kai ƙoƙarin ganin kayi payment domin zan soma sakin sane da zarar na kammale wagga_
~N~ *300*# *ta wannan account numbern 0078174806 starling bank show me your evidance of payment ta wagga numbern 08142105218 love you my Æ´an amana my Æ´an iya wuyata*
**********************
Koda ya idar da sallar ya jima yana lazimin istigifari neman gafarar ubangijinmu kafin ya soma karatun azkar yana gamawa, ya mike daga saman abin sallar'n yana mai cije bakinsa alamun bayajin daÉ—in jikin nashi sosai.
Wayarshi ya kunna tare da shiga inbox ya rubutawa goma msg, akan yaje ya siyo masa jallabiyar's and boxer's sabida shi baze iya mayar da kayan jikinshi ya fita ba sabida tun jiya suke abinda bai taɓa faruwa dashi ba kenan ko yanzu ma daya saka dan dai sabida baya da wasune amman da bayajin ze iya mayar dasu.
Da ƙyar yaja ƙafafunshi ya koma cikin ɗakin still tana kwancen dai kamar yadda ya barta.
Hayewa yayi saman katifar tare da kanainayota jikinshi ya É—orata a saman cinyarshi.
Baccinta take sosai fuskarta tayi wani irin jajur idanunta ya kumfura na alamun kuka! juyawa tayi tare da saƙalo wuyanshi da hannunta tana tura mai baki batare data sani ba.
Murmushi ya tsinci kanshi dayi, yana mai gyara mata kwanciyar datai a cikin jikin nashi.
A fili yake furta maganar dake ranshi wadda baya zaton zataji sabida baccin ta dake faman yi.
"Ina matuƙar sonki nana bilkisu, kin sace zuciyata tun daren dana ganki agidanku na kasa nutsuwa na kasa zama akanki, bayan na fidda rai da sake ganinki kwatsam Allah ya kuma haɗani dake a kamfani wanda ranar dana ganki a wajan talle seda nai kukan da tunda ammi ta haifeni ban taɓa yinshi ba, tabbas ina matuƙar sonki Ummeenah Nuriynah fulanitah, tabbas na yarda dik abinda yake rabonka seka sameshi komai nisan dayay maka, bayan na fidda rai da samunki se Allah ya dubani ya kawon ke cikin sauki dukkan abinda naiwa usman tsabar murna ce amman banajin nayi baƙincin aurenki Sugar nah zumanah, Allah ya barmin ke yasa a daren jiya nai ajiya a mararki, ina sonki banajin da abinda ze iya rabani dake har ƙarshen numfashina akanki nabar dukkan Ahalina nazo nan domin na rayu dake farincikina"
Yafaɗa muryarshi na rawa idanunshi na cikowa da zazzafan hawayen ƙaunarta.
Ɗagota yayi tare da kwantar ta sosai ajikinshi kamar mai tsoron wani abun karya taɓa mai ita, ya soma ƙasa da kanshi harya kaisa dai dai saman fuskarta.
Sassanyar iskar cikin bakinshi ya soma hura mata acikin fuskar tata yana mai ziro harshenshi yana lasar tsakiyar idanunta.
Cikin wata iriyar kasalalliyar murya ya soma mata magana ƙasa ƙasa.
"Ummeenahhhh ki tashi kiyi sallah mun makara".
Cikin barcinta taji kamar ana mata magana akant.
Turo bakinta tayi gaba tana ƙoƙarin juya mai baya.
Hannunshi yasa ya tallafo mazaunanta yana matsasu da wani irin salo yana wani irin lumshe idanu yana jinsa kamar ya koma second round.
Zumbur Bebi ta miƙe jin ana taɓa mata bayanta.
Tashi tayi daga jikinshi tana mai ƙwaɓe fuskarta alamun zatayi mai kuka!
Matsota yayi kamar ze shige mata jikinta.
"Menene kuma?"
Yafaɗa da wata irin murya mai saka mabuƙaci tsuma.
"Bakai bane naji kana min irin abun jiya kallafa zafi nakeji sosai ko tausayamin bazakai ba"
Tafaɗa tana mai ƙoƙarin zubda hawayen shagwaɓa.
Kamota yayi gaba É—aya ya rungumota yana mai shafo tsakiyar bayanta da lallausan hannunshi.
"Shiiiii bazanyi ba muje kiyi sallah"
ÆŠan zamo kanta tai daga kirjinshi.
"Kallafa kayan daka samin ahaka zan fita kana ganin jikina?"
Bakinsa ya zira a cikin kunnenta yana mai tura harshenshi acikin ramin kunnen nata.
YaÉ—an tsotsa kaÉ—an, cikin wani irin salo kana yace.
"Miye dan naga kaddarata a haka so kike naga ta wani wannan rigar mai tai a haka?"
YafaÉ—a yana mai kallon rigar daya saka mata dayay mata wanka É—azu rigar ta bacci ce doguwa amman bata bar komai ba, domin babu abinda ba,a gani ajikin Bebin musamman yadda bata saka komai ta ciki ba.
ÆŠagata yayi kamar jinjira ya kaita tsakar gida anan ya sauketa lokacin wajan karfe 8:00am, Dafa bango tayi tare da zira takalmi ta shiga cikin toilet É—in inda shikuma ya nufi cikin É—aki sabida yaji wayarshi tana ringing, ganin goma ke kiranshi yasa ya saka rigar shaddar jiya ya fita daga gidan.
Awaje suka haÉ—u da goma bayan sun gaisa ya miko mashi babbar leda daya siyo mai kayan daya bukata amsa yayi tare dayi mai godiya kana ya koma gida ya rufo abinshi.
A falo ya aje ledar ya tube rigar ya rage dagashi se guntun wando ya kuma komawa bakin bayin jiyake kamar ya danna kanshi ciki.
Ita ko Beby tana daga cikin bayin tana kuka sabida lokacin data tsugunna zatai tsarki jitai kamar an mata tsarki da ruwan barkono haka ƙasanta ke mata zafi.
Adaddafe ta tari ruwan É—umi kamar yadda mama kece musu suna tsarki da ruwan É—umi agida.
Ta zuba a ɗan bawon data gani a bayin seda ta cikashi taff sannan ta daddafe ta shiga ciki ta zauna tana mai sakin ƙaramar ƙara.
Jin zugin yana raguwa ruwan na salamcewa yasa ta kuma tarar wani ta ƙara shiga.
A wannan karon taji duk cinyoyinta dasuka ƙage sun warware sannan taji daɗin jikinta ba kamar da farko ba, wanka tayi da ruwan ɗumin sannan ta mayar da rigar kana tai alwala tafito tana cije baki.
Dashi taci karo abakin bayin yana leƙe harara ta banka mai batare data bari ya ganiba tana kokarin juyawa ta shiga ɗakin yay saurin ɗagata da kansa ya kaita ɗakin ya shinfiɗa mata sallaya ya ɗauko mata hijabi.
Ta saka ta tayar da sallar.
Da sauri ya fita kicin da kansa ya kunna gas.
Ya ɗora ruwan tea tunda ya iya wannan, daya kammala ya zuba a tea flaks, sannan ya dauki ƙwai ya fasa dafe kanshi yayi yana tunanin yaya zeyi ya soya domin bai iyaba.
Tunani ne ya faÉ—o masa da sauri ya koma É—aki ya É—auko wayarshi ya shiga cikin internet yay serching abunda yake son sani cikin mintuna É—aya suka watso masa, yadda zeyi da sauri ya dire wayar ya soma kaÉ—a kwan ya É—ora kasko ya zuba mai ko albasa bai sakaba dan rashin sani tare da sauri kuma.
Man yay zafi ya zuba ƙwan, seda ƙwan yay jajur kamar ze ƙone sannan ya juya ya zuba a plate haka yayta fasa ƙwan yana soyawa har wajan guda biyar wai acewarsa yaga tana da cin abinci da yawa.
Se wajan 9 ya kammala duk ya haɗa gumi seda ya gyara kicin ɗin tsaf domin wajan shara daman bayajin ta sabida ya iyata sabida tsabar tsaftarshi shiyasa ya ƙware anan.
Sannan ya haÉ—a komai a saman tire ya shiga É—akin ya aje ya koma ya É—auko ragowar naman jiya a frij tare da kofinan shayi da cokali, lokacin daya koma tana zaune a darduma tana shafa azkar É—in datayi.
Aje sauran kayan yayi yana share zufa kamar wanda yay aikin shekaru dubu baki ɗaya hannunshi ma zafi yake mai sabida wankin bedshit dayay da kuma wannan aikin, dariya ta ƙunshe tana mai kallonshi ƙasa ƙasa.
Wuceta yay ya nufi ɗakin ya fito da sauri kuma ya koma tiolet yay wanka yay brush sannan ya dawo ya ɗauki ledar kayan da goma ya kawo mai kallon yadda yake yawo tuɓi tuɓi tayi tana mamakin rashin kunyarshi.
Shirya kansa yayi cikin white jallabiya tare da feshe jikinshi da turare wanda duk acikin sautin kayan da goma ya siyo masa ne.
Sannan ya fito falon yana zuba ƙamshi zama yayi a ƙasan carpet yana mai fuskantar ta fuskarshi kamar koyaushe a ɗaure, wadda bata bayyana sirrin zuciyarshi.
ÆŠagowa tayi tare da matsowa kaÉ—an gabanshi.
"Ina kwana"
Tafaɗa tanayin ƙasa da kanta.
Murmushi ya sauke mai sauti kana yace mata.
"Lafiya ƙalau ƴar albarka yaya gajiyar aikin lada?"
YafaÉ—a idanunshi yana yawo ajikinta.
Ƙasa tayi da kanta tana maijin wata iriyar kunyarshi bakuma ta iya ce masa komiba.
"Dan Allah ki sauke wannan hijabin haba kamar gidan nida mutum dubune kin wani ƙunshemin jiki a wannan hijabin".
Yafaɗa yana mai ƙureta da idanunshi.
Hannu ta saka ta sauke hijabin tana mai ƙin kallonshi.
Wani irin yammmmm,zuuuttt yaji acikin ilahirin halittar dake aiki a sassan jikinshi tsigar jikinshi tai wani irin miƙewa haka zalika yawun bakinshi ya ƙame ya bushe ƙamas sabida tsabar yadda manyan halittun kirjin Bebi suka tokare mai idanu suka tsaya masa a ransa.
Ƙure wajan yayi da idanunshi atake anan idanunshi ya kaɗa yay wani irin jajur jikinshi ya soma mazari zazzaɓin ɗazu na neman dawo mai.
"Kici abincin mana"
YafaÉ—a ararrabe sabida yadda bakinshi ke rawa.
Matsowa tayi sosai gaban abincin wanda ya bawa albarkatun dake manne da kirjinta damar kaÉ—awa kamar da gayya.
Wata irin miƙa Aliyu ya kumayi yana mai matse jikinshi sosai kamar mai jin sanyi.
Tea ta zuba a kofi mai yawa wanda daman da sugar ya dafashi sannan ta tura mai gabanshi.
Kamo hannunta yayi yana messeging É—inshi tare da É—aukar cup É—in ya manna mata abakinta yana bata tean yana matsa hannunta yan wasa da tsakiyar tafin hannun nata.
Seda ta janje kanta sannan ya kafa nashi bakin a saman cup É—in kuma adai dai saitin inda ta cire bakin nata yana sha yana lashe bakinshi.
Seda ya kammala sannan ya janyo plate ɗin ƙwan ze bata ta juya kanta gefe.
"Nafa ƙoshi bakina babu ɗanɗano"
TafaÉ—a tana tura mai bakinta gaba.
"Oh bara naiwa ammi waya tai maki farfesu nasan zakisha"
Yafaɗa yana ƙoƙarin ɗaukar waya,aikwa cikin sauri tai maza ta haye saman cinyarshi tana rera mai kukan shagwaɓa.
"Nidai kada ka kirata salon ta gane abinda mukayi dan Allah kabari"
Tafaɗa tana ƙoƙarin amar wayar daga hannunshi.
Wannan hawan cinyar nashi datayi shiya ƙara dulmiyashi cikin kogin buƙatuwa.
Da rawar jiki ya saɓeta sukai ɗaki ya kwantar ta saman katifa.
Rigarshi ya zame, jikinsa na wata irin rawa.
Ganin ze mata irin na jiya yasa idanunta raina fata nan da nan jikinta yahau rawa tuno wannan baƙar azabar dataji jiya.
Kafin ta dawo daga duniyar tunanin data faɗa, harya hayo saman cikinta ya mata rumfa da faffaɗan kirjinsa yana faman zuba mata zazzafan hucinshi gaba ɗaya ya gama zube mata nauyin jikinshi a yunwace ya kaiwa manyan albarkatun kirjinta wata irin damƙa yana sarrafasu cike da ƙwarewa tare da shauƙinsu bakinsa ya haɗe da nata yana aika mata da wani irin tsotsa na musamman yana mai cigaba da yawo da hannunshi ajikin dukkan inda yasan ze kunnota, bakinsa ya mayar saman kirjinta kafin ya sami zarafin ɗora idanunsa cikin nata ya saka hannunshi ya tallafo mata jikinta ya haɗe jikinsa da nata numfashinsu na gamewa waje ɗaya hakanan fatar jikinsu tana gamuwa waje ɗaya, kafin ya sami zarafin saita hanyarshi harya sami nasarar jefa ƙwallonshi araga a wannan karon ma taji masifar zafi kamar na farko shiko anasa ɓarin barin duniyar tamu yayi seda yay nutso a kogin tafkin daɗi sannan ya dawo dai dai.
Baƙaramin budirinshi ya kuma sha tare da ita ba seda yaji dakansa ya sami wata irin nutsuwar da bai taɓa xato ba sannan ya ɗagata ya kaita bayi da kansa ya mata wanka shima kuma agabanta ya tube yay nasa wankan inda bebi tayita satan kallon halittarshi wadda atake anan ta shiga tsoron yadda taga girmanta amman kuma ahaka ta shigeta lallai tai ƙoƙari ganin yana ƙoƙarin jiyowa yasa tai ƙasa da kanta tana sunke kai.
Tarar musu na wankan tsarki yayi suka tsarkake kansu sannan ya É—agota ya naÉ—esu da sabbin tawul É—in da goma ya haÉ—o masa dasu a kayan É—azu sannan ya kawota falo ya kwantar, a saman sopa juyawar daze ya kuma hango na shanunta daya fito ta gefen tawul.
Seda ya dawo da baya ya kamo É—aya ya tsotsa kaÉ—an yaÉ—an ciji nippy É—in kafin yay maza ya saki ya nufi cikin room É—in ya shiryo itama ya É—auko mata kayanta na sakawa nashan iska yazo ya shiryata kana ya É—auketa suka koma É—aki ya haÉ—e jikinsu waje É—aya yaja musu bargo.
Ranar da gaske Aliyu ya nunawa Bebi zallar so ya nuna mata daga ita wata mace batada space acikin zuciyarshi domin sallah kaÉ—ai yake barinta tayi bayan nan baya barinta tai komai shiyake mata, haka ya lalace ajikinta wunin ranar yana faman jagulata gaba É—aya jikinta ciwo yake mata ko abinci ma a É—aki yake bata domin goma ya aika yay musu take away,bini bini ze kaiwa kirjinta hannu ko baki haka zatai ta faman matsar hawaye haka zebi hawayen ya lashe kuma dan jaraba itama yana soma mata salonshi zata bi yarima tasha kiÉ—i seya gama tahau kuka.
Kashe wayarshi yayi ya cigaba da bata duk wata kulawa ta ma'aurata.
aranar seda bebi ta gane bata da wayo hakanan da daddare ya kuma binta ya ƙara da safema haka.
Tun abin yana mata daɗi harya fara fitar mata akanta amman dayake ya ƙware wajan iya romancing anan yake kasheta harta biye mai.
Ya sauke duk wannan miskilancin da zafin ran lallaɓata yake yana ririta kayarshi kamar ƙwai.
Tsayin sati ɗaya ciff Aliyu ya ɗauka agidan Bebi yana faman dagulata yana kashe arna abinsa yana waya da ammi da khadija amman shikam abba daman baima je sunyi sallama ba haka ya ƙaraci faɗanshi seya ce masa yayi hakuri aikin sabon kamfanin nashine ya haɗa mai xafi.
Khadijama cikin complain take kullum amman sabida daÉ—in baki irin nashi seya ce mata tai hakuri yana nan tafe.
Tsakaninshi da usman kwa se tsokana da shaƙiyanci domin kyautar maƙudan kudi yay ma usman ta accnt yana mai binsa da godiya haka nan kullum seya kira mama ya gaisarta sabida tunima an fashe gidan an haɗe da wanda ya sai musun ana faman gyaran gidan kamar za,a sauya shi baki ɗaya hakanan shahid ya soma zuwa bayero tuni ya daina saida gawayi tun washe garin ranar da sukai magana da Aliyu ya daina saida gawayin ya sama masa gurbin karatu a jami'a sabida kuɗi da hanya yasa nan da nan shahid ɗin ya sami addimistion ya soma fita school.
Sabida daman takardunshi sunyi kyau kuma jamb É—inshi batai expire ba kuma ya sami point É—in da ake nema kawai rashin kuÉ—ine daman yasa bai soma zuwaba yanzu kwa Allah ya kawo masa É—auki dan haka ya mike kafa ya mayar da hankalinshi.
Gidan mama ba wata matsala zasuci zasu sha zasu bawa wani ma gefe É—aya ga gyaran gida ana ta musu.
Sosai Bebi take ganin zallar gata wajan Aliyu yay mata mugun sabo da jikinshi baya barinta tai komai se tsabar bukatarsa dayake sauke mata koda yaushe.
Gaba É—aya daga ita harshi sunyi wani fresh sunyi kyau, ita kanta bebi yanzu Aliyu ya sami gurbi na musamman a ranta sabida yadda yake faranta mata ko yaushe bata jin zata iya kwana É—aya batajishi ajikinta ba sabida yadda ya horata da jarabarshi.
Yau tunda ya tashi yake shirya kansa sabida yau kwananshi takwas a gidan sannan kuma gobe monday ze koma office kafin agama na nan ya dawo gaba É—aya.
Tunda Bebi taji yana waya da ammi akan ze koma gida take faman haɗe ranta gaba ɗaya taƙima sakar mai fuska.
Tun daran jiya yake rarrashinta amman taki daÉ—in azanci.
Yagama shirinsa cikin É—anyar farar shadda tass wadda aka mata É—inki da farin zare sabida tuni daman ya bawa goma order É—inkunan kayanshi na nan waÉ—anda akayo kusan set 40 haka nan itama Bebi an karo mata kayan sosai nata na gida kuma.an fitar dasu an bawa matar goma.
Babu abinda yake se faman zuba uban kamshi gabanta yazo ya tsugunna yana kallonta.
Shi kansa yanajin wani irin kewarta a ransa yanajin kamar yayta kukan missing É—inta.
Magana yakeson yay mata amman ya kasa itako ƙeya ta juya mai tana taɓe bakin kuka...........
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.