Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 19 of 86

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,

idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA

Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘🤝

Tunda Abba dasu Ummi suka fita, ko idonta bata iya ƙebtawa ba,
Maman Samira ne da Samira suka iso gabanta.
Zaid da Zaitoon suka amsa tare da cewa.
“Oum Zaid mu shiga cikin gida”.
Ko idon bata iya ƙeftawaba.
Saboda wani irin zazaafan bugun zuciyar da taji ya ritsata.
Tsoro mai cike da fargabane ya kuma rufe mata zuciya lakacin da ta ƙara tuna yadda Bala ya figi motar Abba tamkar zai tashi sama.
Baba idi da har yanzu yake tsaye bakin gate É—in ne yace.
“Kai hatsarin nanfa ya bani tsoro, domin gaba ɗaya jikin Barrister a jiƙe yake da jini, kuma cikin gigita yake na gaske”.
Da sauri Samira tace.
“Baba dama Barrister maƙocin mun nanne ya zo ɗin”.
Kai ya gyaɗa mata tare da cewa. “Shine fa”.
Sai kuma duk suka juyo suka kalli Maman Samira dake cewa.
“Ahh to ai ga Mahmoud kam nan. To waye ne kenan yayi hatsarin?”.
Cikin zaro ido Fariyda ta zubawa Mahmoud ido wanda ya nufi nufu inda suke É—in.
Gaban Maman Samira ya tsaya tare da cewa.
“Acsident kuma? A ina ɗin? Yaushe? Waye yayi acsident ɗin?”.
Ya jero mata tambayoyin cikin buƙatar amsarsu.”
Cikin sanyi da fara tunanin barka bashi bane ta fara mishi bayanin da Barrister yayi musu.
Fariyda kuwa har lau ta kasa janye idonta kanshi.
Bugun zuciyarta dake hauhawane ya fara sa jikinta rawa.
Shi kuwa Mahmoud cikin tsananin tashin hankali mai cike da fargaba na haƙiƙa.
A karon farko a rayuwarsa da ya juyo ya kalleta da nufin yi mata magna na kai da kai cikin É—aga murya yace.
“Yah Amin fa? Ya fita ne? Ko yana gida? Yana ina?”. Ta kasa koda ƙifta idonta ne bare motsa lips ɗinta.
Da sauri ya ƙaraso gabanta.
Yayinda su Baba idi ma duk hankalinsu ya dawo kanta saboda wani irin sabon fargaba da ya kuma darsun musu a zuƙata.
Wani irin gigitaccen tsawa ya daka mata da ƙarfi ya tambaya.
“Ke inayi miki mgna kinyi shiru ina ɗan uwana”.
Murya da jiki na rawa ta fuzgo mgnar da ƙarfi tace.
“Baya nan ya fita”.
Cikin tsananin zare ido yace. “Da wanne irin kaya ya fita?”.
Yadda jikinta ke rawa haka muryarta a hargitse tace.
“Voyel Black collor”.

Innalillahi wa innalillahi rajiun.
Shine abinda Mahmoud ɗin ya faɗa da ƙarfi tare da nufar motarsa da gudu. yana isa ya buɗe ya shiga yana mai tambayar Baba Idi.
Wanne hospital suke.
Sai kuma ya jawo ƙofar motam ya rufe da ƙarfi.
Shi kuwa Baba idi yana bashi amsa yana buÉ—e masa gate.
Cikin sanyi da rawan Murya Fariyda tace.
“Ayyah dan Allah inzo mu tafi tare”.
Ina bai jita bama bare ya saurareta.
Da sauri duk suka riƙe kansu saboda ganin yadda yayi Reverce ya figi motar da masifar gudu mai nuna tsananin tashin hankali wanda ke cikin.

A can hospital É—in kuwa a. Acsident and Emergency block.

Ahmad ne dake tsaye can gefen gadon da Aminullah ke kwance likitoci sama da biyar ne ke zagaye dashi banda nurses.
Hango isowar su Abba da yayine ya sashi fita da gudu.
Yana isa kawai ya kamo hannun Abba tare da juyawa ya nufi can cikin É—akin.
Suna shiga suka nufi, gadon doctors ɗin na ƙoƙarin tsaida su da sauri Ahmad yace.
“Haba dan Allah kuji tsoron Allah ku barmu mu isa kansa, wannan mahaifinsa ne fa.
Kuji abinda yake faÉ—a fa.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.