Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 4 of 86

Shi kuma Mahmoud gyara zamansa yayi lokacin da Ummi ta janye yaran daga gabanshi ta tura mishi plate É—in data zuba mishi Couscous and vegetables soup sai gas meat data cika mai bowl.
“Bismillahi ci abinci”.
Bowl ɗin Gas meat ɗin yaja tare da ɗaukan fork and spoon ya fara ci, cikin jin yunwar dake zaƙularsa yanaci tana mishi hira.
“Sai ka huta zamuje ka gaida Bappanku kwanaki yazo yace min kai kam ka manta da shine ai”.
Kai ya gyaÉ—a mata alamar to zasu je É—in.

Washe gari da rana da sauri Ummi ta.......

Littafin Saƙar Makafi 1k kacal 5843176522 Moniepoint Aisha Aliyu Garkuwa. Turo shaidar biyanki ta nan 09097853276.
mutanen Niger kuma 1000fc ne raka. Biya ki karanta cikin salama ba haƙƙin kowa akan ki...

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 2
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

Assalamu alaikum jama'a ta jama'ar arziƙi fatan muna lfy ya gida da yaranmu.
Matan alkhairi mata masu duniya, akwai garaɓasa fa ta musamman na watannan maulud promo har zuwa ƙarshen watan nan haɗine na musamman kashi da ban da ban, akwai naku na manyan mata, da kuma amare budurwa, ko bazawara da masu joge ɗanyen jego ko barden jego.
08069423567 gata inda zaku yi min magna ta WhatsApp,
Set É—in kayana mataki biyu ne.
Na forƙo daga 40k ne zuwa ƙasa shine ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k Akwai Maganin Infection sadidan yar uwa ba haufi, shi kuma set 10k.
Sai kuma manyan set É—in hajia taho kiji daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k 130k 140k sai sha kundum uban makiya 150k ne yar uwa.
HaÉ—ine na musamman.
Kana akwai kayayyakin turaren wuta dasu Humra da kulacca suma haka farashinsu yake.
In kina so kawai ga inda zaki tura kuÉ—i. 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
Idan kin sayi kaya in dai set É—in kayanki yakai daga 50k 60k 70k 80k zan biya miki rabin kuÉ—in Delivery, daga 90k 100k 120k 130k 140k 150k to free delivery ne, Ni zan biya Miki. Ga Mutanen Kano, Gombe, Kaduna, Abuja, Borno, da Nyamey Niger.

*Littafin SAƘAR MAKAFI na kuɗin sauƙe haƙƙin 1k ne rak 5843176522 Moniepoint Aysha Aliyu Garkuwa, garemu mutanen Niger 1000cfa ne +22790440050 Hannatou*

Rungume Zaitoon dake gab da faɗawa ƙasa tayi a ƙirjinta tana mai kallon Fariyda dake bawa Zaid Custard ɗinsu.
“Kiyi sauri fa, kinga sai zamewa take so take a bata tasha”.
Kai ta jinjina tana gogewa Zaid bakinsa da tissue tace.
“Ai tunda gari ya waye bata sha ba, tun da Samira tai musu wanka bacci take sai yanzu”.
Ta ƙare maganar tana amsar Zaitoon ɗin tare da fara bata.

“Hmmmmm”. Aminullah ya fesar da sayyan numfashi lokacin da ya ɗago kansa daga kan system da yake duba dukkan jadawalin abubuwan da MD ɗinsu na Yola ya lissafa mishi suna da buƙatar su.
“Ummi har yanzu Mahmoud bai sauƙo ba?”.
Ya faɗa yana kallon time ƙarfe ɗaya saura kenan.
Tana gyara riƙon Zaid tace.
“Ni matsalata ko breakfast bayi ba, gashi bai gaya min me yake soba bare in mishi yana sauƙa kawai yac...

Jin alamun an buɗe ƙofane yasa duk suka juyo.
Inda suke zaune ya nufa yana mai gyara riƙon da yayiwa system nashi Da phones ɗinsa yana takun cikin sakewa a shigar 3 quarter da yar tattausar riga mai gajeren hannu.
“Sai yanzu?”.
Ummi ta faÉ—a tana gyara zama ganin ya zauna gefenta.
Kai ya gyaɗa mata yana ɗan kwaɓe fuska tare da kallon Aminullah dake cewa.
“Lfy dai kam?”.
Yana amsar Zaid dake hannun Ummi yace.
“Kawai dai I'm so tired”.

Juyowa Ummi da Aminullah sukayi suna kallon Fariyda data ja É—an gajeren tsaki da bata san sautinsa ya fito filiba.
“Ya dai Oum Zaid”.
Cewar Aminullah.
“Tana harara side ɗin da Mahmoud ɗin yake a ranta tace.
“ko uwar me yayi da zai wani ce ya gaji in Banda baƙin hali da izza ba abinda ya iya”.
A fili kuwa kai ta É—an jujjuya tare da cewa.
“Ba komai”.

“Tun ɗazu nake jiran ka fito inji me zan dafa maka.”
Cewar Ummi tana miƙewa tsaye.
“Ummi komai ma zanci in dai ke zaki dafa min”.
Kitchen ta nufa tana cewa.
“ Okay”.
Yana shafa kan Zaid yace
“Good Morning Yah Amin”.
Yana ɗan tsuƙe fuska yace.
“Ai yanzu kam sai dai Barka da rana”.
Kai ya É—an sosa tare da cewa.
“To 11:00 am fa na tashi na tsaya haɗa aikin daka libga min ne.”
Kai ya gyaɗa cikin gamsuwa sai kuma ya kalli Fariyda data ɗaura hannunta kan tussue box dake kan table ɗin dake tsakiyar parlour tissue taja tare da gogewa Zaitoon bakinta kana ta haɗa cup da bowl ɗin ta miƙe tsaye tare da nufar waje tana mai tsuke fuska.
Tana fita ba jinawa Ummi ta fito daga kitchen É—in hannunta É—auke da tray plate ne a kai sai bowl da kuma 2 cups É—in tea sai su spoon and fork bibbiyu
Kan table É—in ta ajiye tare da cewa.
Gashi ni bari zan shiga lokacin salla ya ƙarato.
“A fito lfy.”
Cewa Aminullah
Shi kuwa Mahmoud yace.
“Ummi Abba fa”.
Tana mai ci gaba da tafiya tace.
“Ya tafi gidan Lawan yace kewan Goggo Dada na damunshi zai ɗaukota”.
Taƙare mgnar da shigewa corridor da zai sadata da ɗakinta.
Shi kuwa Mahmoud gyara zamansa yayi tare da buÉ—e plate.
Zazzafan jolof ɗin macaroni ne mai ɗan romo-romo yaji nama da kifi sai dafeffen ƙwai guda uku a ciki sai ɗan vegetables kaɗan-kaɗan.
Kai ya jinjina yana mai shaƙar ƙamshin, ya bude plate ɗin dake rufe da bowl ɗin soyyyann doya da kwai ne a ciki sai kuma ɗaya bowl ɗin Kuma gutun gas meat ɗin jiya ta ɗuma mishi.
Sai cups biyun data haɗa musu tea mai kauri ɗaya kuma ruwan lipton ne da yaji kayan ƙamshi da lemuntsami.
Gyara zama yayi tare da É—aukan table spoon ya fara cin makaronin sai da yayi kusan loma uku sannan ya kalli Aminullah dake cewa.
“Ba tayi ne”.
Fork da cup É—in tea ya nuna masa tare da cewa.
“Ai nayi zaton ka ɗura kwaɓen daka saba ci shiyasa.
Amman ga tea na baka one cup ɗin”.
Murmushi Aminullah yayi yana kallon yadda yake cin abincin ba wasa ya sani Mahmoud baya yiwa abinci wasa, sai dai kuma yasan yanzu ko da darema tea kawai zai sha ya kwanta iyaka na yanzun ya wadatar masa har gobe uwar hakan lafin zai kuma ci mai lfy.
Gyara zama yayi yana mai ƙara zuba mishi ido ganin ya ture plate ɗin makaroni dan ya gama dashi, sai kuma ya jawo bowl ɗin gas meat ɗin tare da ɗaukar fork ya fara ci yana mai lumshe idonsa dan ɗan yajin ya ƙara fita.
Kai ya jinjina tare da kallonshi ganin ya dauki cup É—in tea ya fara É—an Sipping.
Yana cinye gas meat É—in Sai kuma yaja plate É—in doyan ya fara ci yana É—an haÉ—awa da tea É—in.
A hankali ya É—ago kanshi ya kalli yayan nasa jin alamun ana kallon sa.
Dariya Aminullah ya fara tare da cewa.
“Sannu Abu Zaid”.
É—an shafa cikinsa yayi tare da kallon plate É—in doyan yaci fiye da rabi, ya kuma shanye É—aya cup É—in tea É—in numfashi mai É—an zafi ya fesar tare da É—aukan É—aya cup É—in lipton É—in yana mai komawa ya gyara zamansa tare fara shan tea É—in.
Yanayi yana ɗan sauƙe numfashi Saida ya shanye kana ya ajiye cup ɗin tare da zaro tissue ya goge bakinsa wata sassayar gyaza mai cike da wadatuwa da abinci yayi tare da cewa.
“Alhamdulillahillazi aɗamani haza warazagani min gyari hauli minniy wala quta”.
Sai kuma ya gyara zamansa da kyau yayi balance kan kujerar yana mai kallon Zaid da tuni yayi bacci gefensa idon daya zubawa Aminullah É—in ne ya sashi gyara zamansa shima tare da cewa.
“Ok yanzu ka ƙoshi zamu iya mgna”.
Kai ya gyaÉ—a mishi alamar eh

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.