Sakar Makafi Littafi Na 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 42 of 86
A parlour ta zauna tare da kallon Samira da taja Hafiza da shekarunsu zai zo dai-dai 18 garesu da Hafiz ɗin ma.
Part ɗin su Samira suka tafi.
“Mom yau kicewa Daddy kar yazo ɗaukarki ni zan meda ke gida”.
Ido ta zare tare da cewa.
“Wa ni ɗin in shiga Motarka Hafiz ka jani a'a ba yanzu ba kam in laifin in ka cika 20 years kuma ma da dare ai nima da na shekara goma ina jan mota har yau bana jan kaina da dare”.
Da sauri Yace.
"Mom hannu nafa ya faɗa ko jiya ni na kai Aunty Fariyda asbiti ta kai su Zaid allurar riga kafi”.
Dariya Goggo Dada tayi tare da cewa.
“Ai kuwa hannunsa ya fara faɗawa sosai, har yana cewa zai fara koyawa Fariyda mota”.
Ɗakin Goggo Dada ta nufa tana faɗin.
“Ai ita ma Fariyda bazata yarda ba, ta fini tsorofa”.
Sai kuma ta juyo ta kalli Salim dake cewa.
"Bari mu haura samu zamuyi aiki”.
Hararanshi Mahmoud yayi tare da cewa.
“Yanzu na gama gyara bazakaje ka haukata min wuriba, mu tafi cikin garding”.
Daga nan suka fice.
“Ysushe zan zo in tayaki ƙaura ki koma sama wurin Mijinki”.
Amina ta tambayi Fariyda tana zama gefenta.
“In koma sawa wurin ajalina dai ko”.
Tayi magnar da iyakar gskyar zuciyar ta da tsoron haɗa inuwa da Mahmoud din.
“Yah Salam haba dai Fariyda wannan wacce iriyar mgnace mara daɗi mijinki kuma kice ajalinki”.
Kai ta juya ido cike da hawaye murya a sarƙafe da kukan dake son kubce tace.
“A gaban iyayena ma da suka kaini side ɗinsa targaɗani yayi fa, kin san kenan in na kuma zuwa karyani zai yi, in na koma can kuma ai sai kisa”.
Cikin sanyi murya Amina tace.
“Kiyi haƙiri Fariyda in sha Allah zaki ga ribar biyayya”.
Hawayen daya zubo mata ta sharce tana mai jin wasu na zubowa, ganin hakane yasa Amina dafa kafaɗarta tare da fara lallashinta tare da kauda mgnar har saida taga ta sake.
Ranar dai haka suka wuni cikin farin ciki sai dare Daddynsu Hafiz yazo ya ɗauketa.
Bayan kwana biyar cikin sanyi ta kalli Ummi tare da cewa.
“Ummi”.
Sai kuma tayi shiru, cikin kulawa Ummi tace.
“Na'am Fariyda faɗi mana”.
Kai ta ɗan sunkuyar tare da cewa.
“Dama”. Sai kuma tai shiru.
“Dama me faɗi ba komai me kikeso”.
Tana janye Zaid daga jikinta tace.
“Ayyah Ummi dama su Hajja inna ne sun kusa komawa Gembu shine nake son inje gida muyi bankwana”.
Dai-dai lokacin kuma Mahmoud daya shigo cikin shirin tafiya office.
“Na tafi”.
Ya faɗa ba tare da ya ƙarasa shigowa cikiba, kai Ummi ta jinjina dan tasan in zai wuni a tsaye a wurin in bata ce mishi Allah kiyaye hanya ya bada Sa'a ya kareba bazai tafiba sai dai yayi ta maimaita mata na tafi, kuma bazai tafinba.
Goggo Dada dake fitowa daga ɗakinta ne riƙe da hannun Zaitoon suna tahowa tace.
“Allah ya kiyaye ya bada sa'a”.
Amin ya amsa tare da ƙara cewa Ummi ya tafi a karo na uku, murmushi mai cike da so tayi kana tace.
“Allah ya kare ya bada Sa'a ya tsare hanya”.
Yana juyawa yace.
“Amin ya Allah”.
Da sauri ta maida kallonta kan Fariyda dake zaune gabanta tace.
“Ba matsala ai Fariyda tashi kije ki nemi izinin mijinki in ya barki sai kizo ki shirya Hafiz ya kaiki”.
Shiru tayi ba tare da ta ɗago kanta ba.
Ita kuwa Ummi Goggo Dada dake tambayarta ina Fariyda zataje takeyiwa bayani, da sauri tace.
“To tashi mana Fariyda maza je ki tambaye shi kafin ya fita.”
Kai ta fara jujjuyawa alamar a'a ta haƙura sai kuma ta kalli Ummi data ɗan tsuke fuska tare da cewa.
“A'a Fariyda kada muyi haka dake, gidan ku dai dole zakije ko ba yauba, kuma ba inda zakije dole sai da izinin mijinki, dan haka maza tashi kije ki tambayi izininsa maza miƙe”.
Cikin sanyi ta miƙe tsaye tare da nufar ƙofar parlour.
A hankali ta buɗe ƙofar tare da fitowa cikin corridorn ɗin kana ta maida ƙofar ta rufe.
Cikin tsuke fuska ta......
*GARKUWAR* taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*
Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.
Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.
Ga masu buƙata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 08069423567 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.
0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune🤝🏻sayan na gari meda kudi gida.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 17
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
*GARKUWAR* taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*
Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.