Sakar Makafi Littafi Na 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 47 of 86
Mujahid ne zaune Gaban Goggo Abu.
“Ni nayi zaton kayi haÆ™uri da Fariyda ka manta da ita kawai ka nemi wata in ma baka son Raihanaâ€.
Murmushi mai cike da manufa yayi cike da yaƙini yace.
“Ai Umma Fariyda matatace tun fil'azal an tabbatar min da cewa wlh matatace akwai rabon twins ma a tsakaninmu, ke dai barni da Mahmoud dan Wlh bazan taɓa bar mishi ita ya mori zama da ita koda na one second bane, ke dai zuba ido zakiga yadda zan lalata musu komai.....
*Littafin SAƘAR MAKAFI na kuɗin 1k ne 5843176522 Moniepoint Aysha Aliyu Garkuwa sai ki turo Evidence ɗin ki ta nan 09097853276 mutanen Niger 1000cfa ne +22790440050 Hannatou zakuyiwa magna*
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 19
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,
idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA
Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘ðŸ¤
Kamar yadda Abba ya tsara a ranar Hafiz yaje ya zaɓi gado tare da tahowa da masu ɗaura komai na kayan ɗakin.
Amina da tazo wuni ta gyara parlour fes dan sanin hali yafi sanin kama.
Bayan sunyi sallan la'asar ne, Abba yasa Ummi ta kira masa Fariyda.
Durƙushe take gaban Abba cikin girmamawa take sauraron abin da yake faɗa mata cikin bada umarni.
“Nasa an gyara miki É—aya daga cikin bedroom sama, dan can nake so ki koma sama Side É—in mijinki kije ki zauna da yaranki da mijinki, kema zakifi sakewa da zaman enciâ€.
Cikin haɗewar zafin abinda ya mata shekaran jiya da faɗan Mamy jiya da haƙurin da Yah Nasir yasata ta bashi, ga kuma maidata sama wurinsa da Abba ke bata umarni, a ranta takeji tabbas rayuwa ta juya mata baya, magnar Abba ne ya katse mata tunanin da hasashen yadda zai fesa mata mugunta da uƙuba daga zuwa ma ya targaɗata gaban iyayenta inaga an meda ita can.
“Yanzu Hafiz ya haura Miki da akwatunanki. Amina ta tayaki shirya komaiâ€.
Cikin sanyin murya ido cike da kwallon tace.
“Toh Abbaâ€. Yana mai É—an gyara zama yace.
“Tashi kuje ku fara, in akwai abinda bai mikiba ki gaya min kinji ko Mamanaâ€.
A hankali ta miƙe tare da cewa.
“Allah hokku sabbugo a tashi lfyâ€.
Abba yace. “Amin Allah yayi muku al'barkaâ€.
Bayan Hafiz ya haura da dukkan kayanta ne. Amina tace. “Muje koâ€.
Ido ta É—an rumtse ta buÉ—esu tare da kallon Ummi dake cewa.
“Sai kuwa kin ga yadda É—akin yayi kyau. Sai Æ™amshi, Hafiz ko ya zaÉ“a miki kalar da kikeso. maza tashi kuje ku kimtsa kayankiâ€.
Jiki a saɓule ta miƙe tabi bayan Amina.
Ƙarfin aikin duk Aminance tayi, ita kam Fariyda tunda suka shiga bedroom ɗin kan gadon kawai ta kwanta tare da kife kanta cikin pillow, kuka mai sanyin sauti take yi.
Ita kuwa Amina da taimakon Samira da Hafiza suka gama shirya komai a mazauninsa duk kayanta sun jerasu side ɗaya, na Zaitoon a side ɗaya na Zaid a daya sai kuma irin baby blanket towels Pampas and tissues omo sabulu da duk sauran abubuwan buƙatarsu a tsakiya.
Sai akwatunan suma suka shiryasu gefe guda.
Bayan tasa Hafiza ta ƙarasa kimtsa wurin ne, ta zauna bakin gadon tare da cewa.
“To sannunku kuje Æ™asa ku hutaâ€.
Daga nan suka juya suka fita.
A hankali ta kamo hannunta tare da tada ita zaune tace.
“Kuka kuma Fariyda, har yau bazaki bar kukan nan baâ€.
Hawaye wasu na korar wasu tace.
"Ai tunda Yah Amin ya rasu ya barni da wannan mummunan Æ™adarrar auren Mahmoud, nasan har abadan bazan daina kukaba, Amina na rasa me nayiwa mutuwa da ta É—auke min Yah Amin ta barni, in ba muguwar Æ™addara ba ta yaya wai za'ace Mahmoud ne mijina a cikin duk mazan faÉ—in duniyar nan a rasa wanda za'a auaura min sai Æ™anin mijina, ina laifin ace yayan miji Æ™anin mijinma Aunty Amina Mahmoud fa ki tuna fa wlh shikene nan ba wani sauran farin ciki a rayuwata dan bazai barni inyi farin cikiba mutumin da baya son ganinaâ€.
Cikin sanyi ido na cikowa da kwalla ta dafa lafaÉ—arta a hankali tace.
“Zakiyi farin ciki Fariyda in sha Allah zuciyarki zata samu sauÆ™i, In sha Allah Mahmoud Alkhairi ne a garekiâ€. Tana zubda Æ™walla tace.
“Ya tsaneni ko da É—an uwansa ma baya sona mugun zuciya ne da yaronfaâ€.
Murmurshi Amina tayi tare da cewa.
“Hmmm wai Mahmoud kike cewa yaro ko Fariyda! Hmmm lallai tabbas zakisha mmkin waye Mahmoud, ina fatan Allah ya nuna mana lokacin da ranar da zaki gane tsakanin aya da tsakuwa, da kin san waye Mahmoud a baya kafin Æ™addararsa wlh da sai kince kinfi ko wacce mace sa'ar samun miji, kaddarace ta juya Mahmoud kike ganinsa kamar dutse, Mahmoud irin mazan nanne da basu da yawa a duniya domin da wuya ki samu irinsa biyar a cikin maza dari, Mahmoud namijine mai zarrar da Æ™addarasa ma alkhairi ta zame masa damu yan uwansa ma, dan da Æ™arfin izzar isarsa na miji da kyansa da farin jininsa zasu sa yayi É“arna mai yawa, sai Allah ya tauye komai ta zazzafar Æ™adararsa da muke fatan fahimtar ya samu warakarta ta wurinki, bayan Yan Amin ya faÉ—i haka a gaÉ“ar mutuwa. Fariyda ki danne zuciyarki zakiji daÉ—in zama da Mahmoud domin shi na miji ne da in ya baki lokacinsa bazaki sake kallon wani É—a na miji a matsayin na mijiba in ya aminta dake bazaki sake yin bakin cikiba .â€
Cikin sauri tace.
“Bana ma fatan samun lokacin nasa, rayuwa da shine ma gwara mutuwa, da ace mutuwa na bada zaÉ“i wlh da nace shi zata É—auke ta bar min Yah Amin na.â€
Murmushi tayi tare da cewa.
“Hmmm wata rana zaki gane manufar abinda nake ce miki. Yanzu dai kiyi haÆ™uri muje Æ™asaâ€.
Kai ta gyaÉ—a tare da cewa.
“Mu tafi ni nan badan Abba ba har abada bazan kuma shigowa ba, dama har na gama zamana a igan nan ban taÉ“a ko kallo steps É—in haurawa ba, kuma yanzu ma in sha Allah iya bacci ne kawai zai kawoni nanâ€.
Murmushi Amina tayi tare da jawota suka sauƙo.
Bayan sallan isha, ido ya zuba wa Amina tare da cewa.
“Me kika je yi a samaâ€.
Cikin mamakin halinsa da har yau ta kasa dena mmkinsa tace.
“Wai dan Allah ta yaya kake gane an shiga parlour ka ko an taÉ“a maka wani abunka ne a duk yadda mutum yayi Æ™oÆ™arin kiyaye ka ganeâ€.
Yana amsar Zaid dake kuka a hannun Hafiz yace.
“Cewa nayi me kika je yi a can, ni dai ban saki sharaba, da wanne mopa nema kikayi mopingâ€.
Tana kallon Fariyda dake taɓe baki tace.
“Abba ne yasani shiryawa Fariyda kayanta bayan masu kowa gado sun tafi, ni kuma da gwaninta na É—an tattare parlour wai karka gane duk da ba wani abu aka sabaâ€.
Gefen Ummi ya zauna tare da cewa.
“Mene ya sameshi yake kukaâ€.
Ummi tace.
“Wata Æ™il bacci yakejiâ€.
Amina tace.
“Me za'a sa makaâ€.
Yana kallon tuwon semo da miyar karkashin da sukeci yace.
“Fruits kawaiâ€. Hafiza ta kira tare da cewa, ta É—auko masa a fridge É—in Dinnin area.
Da sauri ta É—auko tare da É—aura masa plate É—in kan hannun kujerar inda ya nuna mata.
Goggo Dada tace.
“Ɗauko masa forkâ€.
Da sauri ta ɗauko ta kawo masa, ɗan jingina yayi da jikin kujerar tare da manna Zaid a kan cikinsa ya manna kansa bisa ƙirjinsa yana ɗan shafa bayansa da hannun hagu, na dama kuwa fork ɗin ya ɗauka tare da fara shan watermelon.
Mom Daddy ya kira É—azufa yace, in maidaku wai yana da aiki sosai bazai samu fitowa ba.â€
Da sauri tace.
“Nifa bazan shiga motarka ba yauwa Mahmoud zai maidani ko in kira Garba yazo ya maidamuâ€.
Haka kuwa akayi Mahmoud É—in ne ya maidasu.
Daga can gidan Bappa Lawan ya wuce wurin Salim.
A gidan kuwa ganin goma ta gota yasa Goggo Dada É—aukar Zaitoon ta kalli Fariyda dake goye da Zaid tace.
"Muje in rakaki zasuyi miki nauyi ga na baya ki É—au wata kuma gasu masha Allahâ€.
Ummi ne tace.
“To Saida safe ko Fariydaâ€.
Tana É—aukar bowl É—in da suka sha Custard a ciki tace.
“Allah ya bamu alkhairiâ€.
Amin Ummi tace kana suka fita.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.