Sakar Makafi Littafi Na 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 63 of 86
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 28
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Da sauri yasa hannunsa ya karɓi akwatin ya fara garashi a hankali yace.
“Yi haÆ™uri my princess bani in riÆ™e mikiâ€.
Tana kauda kai tace.
"No ka riÆ™e nakaâ€.
Yana É—an juya kai yace.
“No ni bani da wani kaya dan can nake aiki, naje Nigeria ne dan kiran Mom na ta matsa in samo mata surka ta samu ƙarin ƴa mu zama biyu.
So iya hand lounge ne kuma PA ya wuce dashi.â€
Ya ƙare maganar yana kallon Mahmoud da tuni yayi nisa dasu Zaid yace.
“Godiya nake Yaya wayeâ€.
Juyowa yayi ya É—an kallesa fuska É—auke da É—an guntun murmushin gefen baki mai cike da jin daÉ—i yace.
“Yah Mahmoudâ€.
Cikin tsananin mamaki da al'ajabi ta buɗe ƴan pink lips ɗinta tana kallonsa Babu ko ƙefta ido saboda ganin wai Mahmoud ne da yin murmushi abinda bata taɓa gani ba. Ta kasa ƙara cewa koda ƙala ne bare ta kuma wani tunanin.
A haka suka shiga Bus É—in,
Ido ta zuba mishi ganin ya zauna a kujerar baki baki yasa su Zaid ana jikin window, ta gane manufarsa haka yasa ta zauna kujerar bayanta kusa da Oum Ansar, shi kuwa Guy É—in murmushi yayi tare da cewa.
“Bari in zauna anan inyi gadin sarauniyaâ€.
Daga nan ya zauna a bayansu.
Koda suka shiga Airport É—in a A waiting Area suka zauna tare da zaman kasa kunnen jin an kira su dan saida aka gama musu komai kafin suka zauna.
Ita dai tunda ta samu ta zauna kusa da Oum Ansar taki matsawa ganin haka guy É—in da ya kira kansa da sunan Sa'ad. Ya amsa kiran da akayi masa yana É—an barin area da suke É—in.
Miƙewa tsaye yayi da su Zaitoon a gaba, saboda jin amon muryar da ya fara ratsa wurin baki ɗaya ana faɗin.
“Your Attention please, this is the final call for passengers of Air Indian flight on flight number 1,1,3,2 Mumbai. Please board the aircraft immediately trough gate 6 thank youâ€.
Kusan duk miƙewa sukayi kana suka kafara fita ta gate 6 ɗin.
Bayan sun shiga a hankali take bibiyar seat ɗin dan duba number seat ɗin na, a hankali ta sauƙe numfashi tare da kallon Oum Ansar dake bayansu.
Nan seat É—in uku uku ne a jere inda suka É—an bambanta da Ethiopia Airline kenan.
Number seat É—in tsakiyar ne nata, shiyasa ta zauna dan su Zaid ma duk na jikinsa.
Seat belt suka fara maƙalawa dan shirin tashi.
Numfashi mai nauyi ya fesar saboda jin alamun zazzaɓin da yakejin yana ƙaruwa.
A hankali ya É—an saki Zaitoon da ta rarrafa ta koma jikin Fariyda.
HaÉ—awa da ita tayi tasa musu seat belt É—in.
Dai-dai lokacin da ake gab da tashi, idonsa ya rufe tare da ƙara buɗesu saman lips inshi ya saki zazzafan numfashi.
Ajiyan zuciya mai ƙarfi Fariyda ta sauƙe dai-dai lokacin da Flight ɗinsu ya ɗaga ya bar birnin Ethiopia Addis ababa a 4:00 Pm.
ya nausa sama ya fara keta gajumare.
Zaid dake jikinsa ya kuma tallabewa dan bacci ya fara, idonsa ya lumshe kamar maiyin bacci, amman baccin yaci tura.
A hankali ta gyara zamanta tare da kishingiÉ—a, ta lumshe idanta duk da hawai bacci take jiba, sai dai rashin abinyi.
Nigeria Baba Malam yace.
“Eh ɗazu dai nayi waya da Mahmoud ɗin yace huɗu jirginsu zai tashi.
Mamy ta É—an jinjina kai tare da cewa.
“Allah ya sauÆ™esu lfyâ€.
Da Amin Ya amsa.
Tafiyar tayi nisa domin suyi tafiyar 2 hours and 22 minutes. A hankali ya ɗan buɗe idonsa da suke rumtse saboda safin zazzaɓin daya masa dirar mikiya, Zaid dake ta miƙa hannun zai tafi wurin Fariyda ya ɗan zuba wa idon, sai kuma ya meda ganinsa kan Zaitoon ɗin ma dake cinyarta sai lauyewa take tana kamo wuyanta.
Flight Attendance ɗin dake zaune bakin mashiga glass ɗin nasune ta zo wurinsu tare da tambayar ko suna buƙatar wani abu ne, da sauri Fariyda tace mata, eh a kawo musu abinda zasu sha.
Kai ta gyaɗa tana ƙara kallon Mahmoud ɗin da ka ganshi kaga alamun baida lfy.
Kai ya jujjuya mata da ce mata yana lfy.
Lokacin data tambaye shi, juyawa tai ta tafi.
Jim kaÉ—an da tafiyarsu sai ga wata tazo da tray da baby food É—insu kala kala.
Da sauri Fariyda ta fara basu amman fir sunƙi karɓa dukansu biyu, sai ƙananan kukan da suka fara wanda yasa Mahmoud ɗin buɗe ido dai-dai lokacin kuma wata ma'aikaciyar tasu ta miƙomishi tattausan blanket sabida ganin yadda ya takure jikinsa wuri ɗaya.
Amsa yayi ya rufe jikinsa dan zanyin da yakeji har cikin ƙashi da ɓorgonsa. Kai ya ɗan juyo saboda jin kukan yaran.
Hannun yasa ya amshesu duka biyu yasa cikin blanket ɗin, da sauri ya buɗesu ya zuba musu idon ganin duk a tare sun rarumo Fariyda. Bobo ta kuma miƙowa Zaid ido ta zuba mishi ganin yasa ɗan hannunsa ya buge goron, ya kama wuyan rigarta.
Cikin kulawa Oum Ansar ta ɗan leƙo tace.
“Kiyi feeding É—insu mana, tunda sunÆ™i amsar komai mamman suke buÆ™ataâ€.
Kai ta ɗan jujjuya tare da kife Zaid ɗin a kafaɗarta, sai kuma ta sauƙeshi tana ƙara tura masa bobo bugewa ya kumayi a karo na uku. Cikin faɗa ta ɗan zaro mishi ido tace.
“To uwar me kakeso in baka, komai kace baka soâ€. Yana mai tsuma ya É—an juyo cikin faÉ—a yace.
“Na jikin naki kasuwa zaki kaishine da bazaki basu baâ€. Yi tayi kamar bata jisaba, kukan da Zaid É—in yasa mai Æ™arfine yasashi tasowa daga jinginar da yayi cikin muryar takaici yace.
“Idan sayarwa zakiyi ki gaya min kuÉ—in ko nawane zan biya, tunda baki da imanin basu abinda Allah ya wajabta mikiâ€. Fuska a haÉ—e tace.
“Gsky ni bazan iyaba, mutum bazai hutabaâ€. A zafafe yace.
“Ke wai tsaya ko dai yayesu kikayi ne ban saniba, dan ina sanefa tunda muka fito gida ba inda kika shayar dasuâ€.
Tana É—an gyara zama tace. “Ai sun kai yayen maâ€.
Da sauri ta rufe bakinta tare da yin ƙasa da kanta jin yadda yayi magana a hautsine cikin muryar bada umurnin da yasa ta jin tsoron.
Gaban rigarta ta kalla tare da cewa.
“To ta ya zan basuâ€.
A fusace yace. “Zan keta rigar nan fa, in basu abinda suke soâ€.
A hankali ta fara ɓalle botur ɗin gaban rigar, tare da gyara kwanciyar Zaid kan cinyarta ido cike da ƙwalla tace.
“Yaro kamar maye, to gashiâ€.
Tayi magnar ba tare da ta fidda chaÉ“ullenta ba daga cikin bra, hakan yasa shi kukan, da yasa Mahmoud cewa. “Bazaki bashi ba kenanâ€. Da sauri ta sunkuyo sabida kasancewarsu a tsaye sai ta sunkuya kaÉ—an, ido ta runtse lokacin daya kama, sai kuma ta fara sa rigarta ta saman tana kare Æ™irjin nata.
Numfashi mai sanyi ya fesar da karfi jin yadda Zaid ɗin yake sauƙe numfashi yana fidda sautin dake nuna tsantsar jin dadinsa.
“Best sound in the worldâ€.
Ya faÉ—a a zuciyarsa tare da sake Zaitoon dake jikinsa ta koma kan Fariyda, da sauri ta janye Zaid É—in da ya sake ya tsaya kallon Zaitoon.
Tana É—an kwantar da ita tace.
“Kika cijeni sai na tsinka miki mariâ€.
Yana amsar Zaid da ya fara balgace masa bakine yace.
“Ni zaki mara ai dan isan baki da kunyaâ€.
Yayi mgnar cikin muryar zazzaɓin
Da sauri tako tsinkawa Zaitoon É—in marin da batasan sanda tayi mata shiba sabuda cizon da tayi mata, janye jikinta tayi tare da cewa.
“Sai ki zauna da yunwarâ€.
Da ƙarfi ya ɗago hannunsa. Cikin sauri ta rumtse idonta tare da sunkuyar da kanta tace.
“Zan bataâ€. Kwaffa yayi tare da gyara zamansa jin Zaitoon É—in ma ta fara sha.
A hankali ya É—an juyo jin Zaitoon É—in tayi shiru bisa kujeratsu yaga ta kwantar da ita, dasa mata seat belt.
“Ɗaukeshiâ€. Ya faÉ—a jikinsa na tsuma, Hannun tasa karÉ“eshi tare da kwantar dashi gefen Zaitoon É—in.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.